Home Taska Page 281

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

PTF ta Gano Adadin Mutanen da Suka Shigo Najeriya ba Tare da Sunyi Gwajin...

0
PTF ta Gano Adadin Mutanen da Suka Shigo Najeriya ba Tare da Sunyi Gwajin Korona ba   PTF za ta dauki mataki a kan masu shigowa ba tare da gwajin Coronavirus ba. Gwamnatin Tarayya za ta rike fasfo da takardun bizan irin...

EFCC ta Kama Wanda Suka Sace Wa Wani Attajiri Sama da Biliyan 1.5

0
EFCC ta Kama Wanda Suka Sace Wa Wani Attajiri Sama da Biliyan 1.5   An yi wa fitaccen Attajirin nan, Prince Arthur Eze, satar makudan kudi. Ana zargin wasu ‘yan gida daya ne da su kayi aiki da shi da wannan laifi. EFCC...

Yaduwar Cutar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu Cikin Kwana Uku

0
Yaduwar Cutar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu Cikin Kwana Uku   Ko shakka babu yanzu, an shiga babin annobar korona 2.0. Alkaluman masu kamuwa da kwayar cutar sai kara hawan gwauron zabi suke yi a 'yan kwanakin baya bayan nan. Gwamnati ta...

Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Fashi

0
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Fashi Rundunar sojin Operation Safe Heaven ta kashe 'yan fashi da makami 3 a garin Filato. An halaka su ne a ranar Laraba yayin da suke sintiri a sansanin bautar kasa da ke...

Ministan Kwadago ya yi Martani Kan Yajin Aikin ASUU

0
Ministan Kwadago ya yi Martani Kan Yajin Aikin ASUU Minista kwadago ya bayyanawa yan Najeriya shi mai kishin kasa ne. Ya ce har wasu mambobin kungiyar ASUU ya fi kishi saboda makarantun kudi suka sanya yaransu ba na gwamnati. Ministan kwadago da...

Kungiyar ci Gaban Harkokin Addinin Musulunci ta Nada Sabon Mataimakin Shugaba

0
Kungiyar ci Gaban Harkokin Addinin Musulunci ta Nada Sabon Mataimakin Shugaba Kungiyar ci gaban harkokin addinin musulunci ta sanar nada Alhaji Rasaki Oladejo a matsayin sabon mataimakin shugaba. Oladejo wanda kwarrarre ne a fannoni da dama ya maye gurbin marigayi Alhaji...

ASUU: NANS ta yi Martani Kan Komawa Yajin Aiki

0
ASUU: NANS ta yi Martani Kan Komawa Yajin Aiki   Kungiyar daliban Najeriya ta tabbatar da cewa za ta fada gagarumar zanga-zanga idan ASUU ta koma yajin aiki. Kungaiyar ta ce abun kunya ne da takaici yadda kungiyar tace ta janye yajin...

Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kama Wani Hatsabibin Boka

0
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kama Wani Hatsabibin Boka Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar kama bokan tsohon hatsabibin ɗan fashi Terwase Akwaza. An kama Ugba Lorlumun mai shekaru 75 a duniya ne a kusa da matsafarsa da ke jihar Benue. Sojojin...

Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Laraba

0
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Laraba   Ta tabbata yanzu, annobar korona ta sake waiwaye a karo na biyu a Najeriya. Gwamnati ta bada umurnin rufe makarantu, gidajen biki, gidajen rawa dss. An sake dokar kulle a jihar Kwara...

Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan ya yi wa Garba Shehu Wani Alkawari

0
Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan ya yi wa Garba Shehu Wani Alkawari   Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya sha wani alwashi tare da saka kudi $20,000. Ya bukaci hadimin shugaban kasa, Malama Garba Shehu da ya kwana daya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta