Home Taska Page 282

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani ‘Dan Damfara

0
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani 'Dan Damfara Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kano sun kama wani matashi, Gambo Yakubu, bisa zarginsa da sojan gona da damfara. Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce mutumin ya damfari mutane 15 sama da...

Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Shigar da Karar Wani Babban ‘Dan Jarida

0
Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Shigar da Karar Wani Babban 'Dan Jarida IGP Mohammed Adamu, babban sifeton rundunar 'yan sanda, ya shigar da karar mai gidan jaridar SaharaReporter, Omoyele Sowore. Adamu ya garzaya kotu ne tare da neman Sowore, tsohon...

Bayan Satar Dalibai: IGP ya Kai wa Gwamnan Katsina Ziyara

0
Bayan Satar Dalibai: IGP ya Kai wa Gwamnan Katsina Ziyara   Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya ziyarci jihar Katsina bayan sace dalibai da sakinsu. A ranar 11 ga watan Disamba ne wasu 'yan bindiga suka kai hari makarantar...

Wani Mutum ya Samu ‘Yanci Bayan Shekaru a Gidan Yari

0
Wani Mutum ya Samu 'Yanci Bayan Shekaru a Gidan Yari Wani mutumin jihar Michigan a kasar Amurka, ya samu yanci bayan kwashe kimanin shekaru 40 a gidan yari kan laifin da bai aikata ba. A cewar CNN, mutumin mai suna Walter...

ASUU: Dalilin Janye Yajin Aiki

0
  ASUU: Dalilin Janye Yajin Aiki Kungiyar ASUU ta fito ta bayyana dalilanta na janye yajin-aiki a Najeriya. Shugaban kungiyar ya ce za su zubawa gwamnati ido su ga gudun ruwanta. Biodun Ogunyemi yace za su koma idan gwamnati ta gagara cika alkawari. A...

‘Yan Bindiga Sun Kai wa ‘Yan Sanda Hari Tare da Garkuwa da Dan Kasuwa

0
'Yan Bindiga Sun Kai wa 'Yan Sanda Hari Tare da Garkuwa da Dan Kasuwa   Yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan kasuwa Abdullahi Kalos a karamar hukumar Minjibir tare da ƙone motar yan sanda. Wani shaidan gani da ido ya...

Hukun Kirsimeti: Adadin Kwanakin da Gwamnatin Tarayya ta Bada

0
Hukun Kirsimeti: Adadin Kwanakin da Gwamnatin Tarayya ta Bada Gwamnatin tarayya ta bada hutun bukukuwar Krsimeti, Ranar bada kyaututuka (Boxing Day), da kuma sabon shekara. Ranakun hutun sune Juma'a 25 da Litinin 28 ga watan Disambar 2020, sai kuma ranar Juma'a...

A Hukunta Duk Wanda ya ki Yarda da Gwajin Cutar Korona – Shugaba Buhari

0
A Hukunta Duk Wanda ya ki Yarda da Gwajin Cutar Korona - Shugaba Buhari Shugaba Buhari ya kara wa'adin kwamitin yaki da cutar Coronavirus zuwa watan Mayun 2021 don tunkarar zango na biyu na annobar. Shugaban ya kuma umarci hukumar shige...

Jami’an ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Uba, ‘Da da Jika

0
Jami'an 'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Uba, 'Da da Jika Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun damke wani mutumi mai suna, Adamu Musa, 'dansa, sule Mallam, da jikansa, Isyaku sule, kan laifin kisan wani mutum da ake zargi...

ASUU: Kungiyar ta Janye da Yajin Aiki

0
ASUU: Kungiyar ta Janye da Yajin Aiki Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta janye daga yajin aikin da ta kwashe watanni tara tana yi. Shugaban kungiyar ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi, ya bayyana...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno