Home Taska Page 283

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Jami’an ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Uba, ‘Da da Jika

0
Jami'an 'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Uba, 'Da da Jika Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun damke wani mutumi mai suna, Adamu Musa, 'dansa, sule Mallam, da jikansa, Isyaku sule, kan laifin kisan wani mutum da ake zargi...

ASUU: Kungiyar ta Janye da Yajin Aiki

0
ASUU: Kungiyar ta Janye da Yajin Aiki Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta janye daga yajin aikin da ta kwashe watanni tara tana yi. Shugaban kungiyar ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi, ya bayyana...

Shirin da Batagari Suke Son yi da Bikin Kirismeti

0
Shirin da Batagari Suke Son yi da Bikin Kirismeti   Ana shirin kai hari coci-coci lokacin bikin Kirismeti da sabuwar shekara. Kakakin DSS, Afunanya, ya ankarar da yan Najeriya, musamman masu bukukuwa. Ya bukaci yan Najeriya su nisanci taron jama'a musamman wannan lokacin. Hukumar...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dagaci, Matan Aure  da’Yan Mata

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dagaci, Matan Aure  da'Yan Mata   Yan bindiga sun sace mai unguwa da wasu mutane 15 a kauyen Kaigar Malamai da ke Jihar Katsina. Cikin wadanda aka sace akwai matan aure shida, sai 'yan mata uku...

Kotu ta Kara Bada Umari da a Kamomata Rarara

0
Kotu ta Kara Bada Umari da a Kamomata Rarara   Wata kotun addinin Musulunci da ke zama a Kano ta bukaci da a cukuikuyo mata Dauda Rarara. Alkali Ibrahim Sarkin Yola ya bada umarnin ne a kan rashin bayyanar mawakin a gaban...

Yanda ‘Yan Sanda Suka Ci Mutuncin Wani Direba

0
Yanda 'Yan Sanda Suka Ci Mutuncin Wani Direba An samu hayaniya tsakanin Direbobi da 'yan sanda a garain fatakwal Jami’an tsaron sun tube wani Direban mota, sun yi masa sintir kan titi. Ana zargin an wulakanta wannan mutumi ne saboda kin bada...

 ‘Yan Bindiga Sun Halaka Jami’in da Yaje Ceto Wanda Akai Garkuwa da su

0
 'Yan Bindiga Sun Halaka Jami'in da Yaje Ceto Wanda Akai Garkuwa da su   'Yan bindiga sun halaka dan sanda bayan ya je ceton wasu da aka yi garkuwa da su a Jigawa. Mummunan lamarin ya auku ne kauyen Bosuwa da ke...

Sojaboy: Matashin ya Rabu da Baturiyar Matarsa Sa’ar Mahaifiyarsa

0
Sojaboy: Matashin ya Rabu da Baturiyar Matarsa Sa'ar Mahaifiyarsa Usman Umar ya caccaki tsohuwar matarsa, Lisa Hamme, bayan aurensu ya mutu. Mawakin dan Najeriya ya daura bidiyon daurin aurensu inda yake godewa Allah da ya ceceshi. Umar ya auri Lisa wacce ta...

Sababbin Matakan Yaki da Annobar Cutar Korona Karo na Biyu

0
Sababbin Matakan Yaki da Annobar Cutar Korona Karo na Biyu Ƙwararru a harkar lafiya a Najeriya sun yaba da wasu sabbin matakan da kwamitin shugaban ƙasa da ke yaƙi da annobar cutar korona ya sake ɗauka. A ranar Litinin ne kwamitin...

Dakarun Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Bindiga

0
Dakarun Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Bindiga   Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu yan fashi da makami. A wani nasara da suka yi a Benue, an kama yan bindiga biyu sannan aka kwato makamai. A wani aikin kuma,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta