Home Taska Page 284

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Najeriya: Jahohin da Suka fi Yawa da Kamuwa da Cutar Korona

0
Najeriya: Jahohin da Suka fi Yawa da Kamuwa da Cutar Korona Gwamnatin tarayya ta bayyana jihohi uku da suka debi kaso mafi yawa wadanda suka kamu da cutar Korona a Najeriya. Acewar kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da COVID-19, jihohin...

Adadin Mutanen da Aka Kashe da Kuma Wanda Akai Garkuwa da su a Watan...

0
Adadin Mutanen da Aka Kashe da Kuma Wanda Akai Garkuwa da su a Watan da ya Wuce Akalla mutane 349 aka hallaka a watan Nuwamba a hare-hare a fadin Najeriya, rahoton wata kungiya mai zaman kanta, Nigeria Mourns, ya nuna. Rahoton...

Yadda Hadimin Ministan Sadarwa ya Kubuta a Hannun Masu Garkuwa

0
Yadda Hadimin Ministan Sadarwa ya Kubuta a Hannun Masu Garkuwa Wani jami'in dan sanda kuma dogarin Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ali Pantami, ya shiga hannun masu garkuwa da mutane amma ya samu kubuta. Dan sandan, wanda dan...

Sabuwar Nau’in Cutar KoronaVirus ta Bayyana a Najeriya

0
Sabuwar Nau'in Cutar KoronaVirus ta Bayyana a Najeriya Masana sun ce an fara samun masu dauke da kwayar SARS-CoV-2 a Najeriya. Africa Centre of Excellence for Genomics of Infectious Diseases ta gano wannan. Shugaban cibiyar binciken yace N501Y, A570D da HV 69...

Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Wani Jami’in Tsaro Tare da Garkuwa da Uwa da...

0
Yadda 'Yan Bindiga Suka Kashe Wani Jami'in Tsaro Tare da Garkuwa da Uwa da Danta   ‘Yan bindiga sun sace wata mata da jaririnta a Garin Falgore a farkon makon nan. An kashe wani mutumi daga cikin wadanda su kayi yunkurin kai...

Kotu ta yi Watsi da Shari’ar Sirikin Atiku Abubakar

0
Kotu ta yi Watsi da Shari'ar Sirikin Atiku Abubakar   Wani alkali da ke zama a babban kotun tarayya da ke Legas ya yi watsi da shari'ar sirikin Atiku. Alkalin ya bayyana cewa kotun bata da hurumin yanke hukunci saboda an yi...

Gwamnan Borno ya Fusata Kan Rundunar Sojoji

0
Gwamnan Borno ya Fusata Kan Rundunar Sojoji A ranar Litinin ne rahotanni suka bayyana cewa mayakan kungiyar Boko Haram sun sace wasu matafiya. Sun sace matafiyan ne a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu. Farfesa Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, ya nuna fushinsa...

Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka

0
Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka   Gwamnatin tarayya ta saka sabbin dokoki a sakamakon yadda cutar korona ke yaduwa. PTF ta sanar da cewa gwamnatin tarayya ta bukaci rufe dukkan mashaya, gidajen rawa da wuraren nishadi. Ana bukatar dukkan...

Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da ‘Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera...

0
Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da 'Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera Zangon-Kataf   Miyagu sun kai hara-hare a garuruwan Kauru, Lere da kuma Zangon-Kataf. An rasa rai a Ungwan Gaiya, Ungwan Gimba, Ungwan Makama da Apimbu. Gwamnatin Kaduna tace an...

ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka’aba Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka'aba Rasuwa   Shekaru arba'in da uku kenan tun bayan da tsohon sarkin Saudia, Khalidi bin Andul Aziz, ya sauya kofar dakin Ka'aba. Ya bayar da aikin kera sabuwar kofar ne ga kamfanin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta