Shugaban Hukumar NCDC ya yi Magana Kan Rigakwafin Korona
Shugaban Hukumar NCDC ya yi Magana Kan Rigakwafin Korona
Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC), Dr. Chikwe Ihekweazu, a ranar Alhamis ya ce rigakafi ne hanya daya tilo na kawo karshen annobar Korona, The Nation ta...
PTF ta Gano Adadin Mutanen da Suka Shigo Najeriya ba Tare da Sunyi Gwajin...
PTF ta Gano Adadin Mutanen da Suka Shigo Najeriya ba Tare da Sunyi Gwajin Korona ba
PTF za ta dauki mataki a kan masu shigowa ba tare da gwajin Coronavirus ba.
Gwamnatin Tarayya za ta rike fasfo da takardun bizan irin...
EFCC ta Kama Wanda Suka Sace Wa Wani Attajiri Sama da Biliyan 1.5
EFCC ta Kama Wanda Suka Sace Wa Wani Attajiri Sama da Biliyan 1.5
An yi wa fitaccen Attajirin nan, Prince Arthur Eze, satar makudan kudi.
Ana zargin wasu ‘yan gida daya ne da su kayi aiki da shi da wannan laifi.
EFCC...
Yaduwar Cutar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu Cikin Kwana Uku
Yaduwar Cutar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu Cikin Kwana Uku
Ko shakka babu yanzu, an shiga babin annobar korona 2.0.
Alkaluman masu kamuwa da kwayar cutar sai kara hawan gwauron zabi suke yi a 'yan kwanakin baya bayan nan.
Gwamnati ta...
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Fashi
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Fashi
Rundunar sojin Operation Safe Heaven ta kashe 'yan fashi da makami 3 a garin Filato.
An halaka su ne a ranar Laraba yayin da suke sintiri a sansanin bautar kasa da ke...
Ministan Kwadago ya yi Martani Kan Yajin Aikin ASUU
Ministan Kwadago ya yi Martani Kan Yajin Aikin ASUU
Minista kwadago ya bayyanawa yan Najeriya shi mai kishin kasa ne.
Ya ce har wasu mambobin kungiyar ASUU ya fi kishi saboda makarantun kudi suka sanya yaransu ba na gwamnati.
Ministan kwadago da...
Kungiyar ci Gaban Harkokin Addinin Musulunci ta Nada Sabon Mataimakin Shugaba
Kungiyar ci Gaban Harkokin Addinin Musulunci ta Nada Sabon Mataimakin Shugaba
Kungiyar ci gaban harkokin addinin musulunci ta sanar nada Alhaji Rasaki Oladejo a matsayin sabon mataimakin shugaba.
Oladejo wanda kwarrarre ne a fannoni da dama ya maye gurbin marigayi Alhaji...
ASUU: NANS ta yi Martani Kan Komawa Yajin Aiki
ASUU: NANS ta yi Martani Kan Komawa Yajin Aiki
Kungiyar daliban Najeriya ta tabbatar da cewa za ta fada gagarumar zanga-zanga idan ASUU ta koma yajin aiki.
Kungaiyar ta ce abun kunya ne da takaici yadda kungiyar tace ta janye yajin...
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kama Wani Hatsabibin Boka
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kama Wani Hatsabibin Boka
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar kama bokan tsohon hatsabibin ɗan fashi Terwase Akwaza.
An kama Ugba Lorlumun mai shekaru 75 a duniya ne a kusa da matsafarsa da ke jihar Benue.
Sojojin...
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Laraba
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Laraba
Ta tabbata yanzu, annobar korona ta sake waiwaye a karo na biyu a Najeriya.
Gwamnati ta bada umurnin rufe makarantu, gidajen biki, gidajen rawa dss.
An sake dokar kulle a jihar Kwara...