A Hukunta Duk Wanda ya ki Yarda da Gwajin Cutar Korona – Shugaba Buhari
A Hukunta Duk Wanda ya ki Yarda da Gwajin Cutar Korona - Shugaba Buhari
Shugaba Buhari ya kara wa'adin kwamitin yaki da cutar Coronavirus zuwa watan Mayun 2021 don tunkarar zango na biyu na annobar.
Shugaban ya kuma umarci hukumar shige...
Jami’an ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Uba, ‘Da da Jika
Jami'an 'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Uba, 'Da da Jika
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun damke wani mutumi mai suna, Adamu Musa, 'dansa, sule Mallam, da jikansa, Isyaku sule, kan laifin kisan wani mutum da ake zargi...
ASUU: Kungiyar ta Janye da Yajin Aiki
ASUU: Kungiyar ta Janye da Yajin Aiki
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta janye daga yajin aikin da ta kwashe watanni tara tana yi.
Shugaban kungiyar ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi, ya bayyana...
Shirin da Batagari Suke Son yi da Bikin Kirismeti
Shirin da Batagari Suke Son yi da Bikin Kirismeti
Ana shirin kai hari coci-coci lokacin bikin Kirismeti da sabuwar shekara.
Kakakin DSS, Afunanya, ya ankarar da yan Najeriya, musamman masu bukukuwa.
Ya bukaci yan Najeriya su nisanci taron jama'a musamman wannan lokacin.
Hukumar...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dagaci, Matan Aure da’Yan Mata
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dagaci, Matan Aure da'Yan Mata
Yan bindiga sun sace mai unguwa da wasu mutane 15 a kauyen Kaigar Malamai da ke Jihar Katsina.
Cikin wadanda aka sace akwai matan aure shida, sai 'yan mata uku...
Kotu ta Kara Bada Umari da a Kamomata Rarara
Kotu ta Kara Bada Umari da a Kamomata Rarara
Wata kotun addinin Musulunci da ke zama a Kano ta bukaci da a cukuikuyo mata Dauda Rarara.
Alkali Ibrahim Sarkin Yola ya bada umarnin ne a kan rashin bayyanar mawakin a gaban...
Yanda ‘Yan Sanda Suka Ci Mutuncin Wani Direba
Yanda 'Yan Sanda Suka Ci Mutuncin Wani Direba
An samu hayaniya tsakanin Direbobi da 'yan sanda a garain fatakwal
Jami’an tsaron sun tube wani Direban mota, sun yi masa sintir kan titi.
Ana zargin an wulakanta wannan mutumi ne saboda kin bada...
‘Yan Bindiga Sun Halaka Jami’in da Yaje Ceto Wanda Akai Garkuwa da su
'Yan Bindiga Sun Halaka Jami'in da Yaje Ceto Wanda Akai Garkuwa da su
'Yan bindiga sun halaka dan sanda bayan ya je ceton wasu da aka yi garkuwa da su a Jigawa.
Mummunan lamarin ya auku ne kauyen Bosuwa da ke...
Sojaboy: Matashin ya Rabu da Baturiyar Matarsa Sa’ar Mahaifiyarsa
Sojaboy: Matashin ya Rabu da Baturiyar Matarsa Sa'ar Mahaifiyarsa
Usman Umar ya caccaki tsohuwar matarsa, Lisa Hamme, bayan aurensu ya mutu.
Mawakin dan Najeriya ya daura bidiyon daurin aurensu inda yake godewa Allah da ya ceceshi.
Umar ya auri Lisa wacce ta...
Sababbin Matakan Yaki da Annobar Cutar Korona Karo na Biyu
Sababbin Matakan Yaki da Annobar Cutar Korona Karo na Biyu
Ƙwararru a harkar lafiya a Najeriya sun yaba da wasu sabbin matakan da kwamitin shugaban ƙasa da ke yaƙi da annobar cutar korona ya sake ɗauka.
A ranar Litinin ne kwamitin...