Shin Wai Yaushe ASUU Zata Janye Yajin Aiki ?
Shin Wai Yaushe Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki ?
Shugaban ASUU ya ce ba za su janye yajin aikinsu ba sai gwamnati ta biya su albashin da ta rike.
Ya ce babu yadda za a yi malamai su koma makarantu...
Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar
Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar
Matasa sun fara gudanar da sabuwar zanga zangar EndSARS a garin Osogbo, jahar Osun.
Sun gudanar da gangamin ne a yau Litinin, 7 ga watan Oktoba inda suka yi tattaki har zuwa majalisar dokokin...
BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu
BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu
Jami'ar Bayero da ke Kano ta sake yin rashin babban malami, Farfesa Ali Muhammad Garba a ranar Lahadi.
Farfesa Ali ya rasu Kwanaki biyu kacal bayan ya wallafa, a shafinsa dandalin sada zumunta, cewa...
Rundunar ‘Yan Sanda Tayi Nasarar Kubutar da Jami’anta da Aka Sace
Rundunar 'Yan Sanda Tayi Nasarar Kubutar da Jami'anta da Aka Sace
Rundunar 'yan sanda ta sanar da cewa ta samu nasarar kubutar da wasu jami'anta guda uku da aka sace.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin ma su garkuwa da mutane...
Fitaccen Attajiri ya Rasu – Chief Harry Akande
Fitaccen Attajiri ya Rasu - Chief Harry Akande
Sanannen dan kasuwa Chief Harry Akande ya rasu a ranar Asabar, 5 ga watan Disamba.
Ya rasu sakamakon gajeriyar rashin lafiya kamar yadda dan shi ya sanar a wata takarda.
Fitaccen mai arzikin ya...
#EndSARS: Dalilin Dayasa Na Goyi Bayan Zanga-Zangar da Aka yi a Arewacin Najeriya: Fitaccen...
#EndSARS: Dalilin Dayasa Na Goyi Bayan Zanga-Zangar da Aka yi a Arewacin Najeriya: Fitaccen Mawakin Hausa, Nazifi Asnani
Sunan Nazifi Asnanic a masana'antar shirya Fina Finai ta Kannywood da rera wakoki bashi da bukatar doguwar gabatarwa bare nanatawa,domin kuwa sanannne...
Zulum: Ka Cancanci Yabo a Gurin Kowa
Zulum: Ka Cancanci Yabo a Gurin Kowa
Masu ta'aziyya a gida da waje sun yi alhinin kisan manoma 47 a Zabarmari, jihar Borno.
Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin kisan wadannan manoma.
Yau mako daya da rashin wadannan mutane da aka raba...
RIPAN: Kungiyar Zata Saukar da Farashin Shinkafa
RIPAN: Kungiyar Zata Saukar da Farashin Shinkafa
Kungiyar RIPAN ta yarda ta yi kasa da farashin buhun shinkafa.
‘Yan kasuwan zasu yi haka ne domin rage radadin da aka shiga.
Ana sa ran a koma saida buhu a kan N19, 000 cikin...
Yadda Hutun Korona ya yi wa Wani Matashi Rana
Yadda Hutun Korona ya yi wa Wani Matashi Rana
Wani matashin dan Najeriya ya gaji da zaman gida sai ya yanke shawaran amfani da lokacin hutu ya shuka doya.
Erhahon ya zabi bayan gidansa domin gwada yin noman lokacin dokar kullen...
Gwamnatin Borno ta Karbi Bakuncin Sojojin Kamaru
Gwamnatin Borno ta Karbi Bakuncin Sojojin Kamaru
Gwamnan jihar Borno, ya tarbi sojojin Kamaru a ranar Alhamis.
Ya bukaci taimakonsu don kawo karshen ta'addanci a jihar.
Yana so su hada karfi da karfe da sojin Najeriya don taimakon yankinsa.
Gwamnan jihar Borno, Babagana...