Ana Fuskantar wani ya na yi a Najeriya – Sa’ad Abubakar
Ana Fuskantar wani ya na yi a Najeriya - Sa'ad Abubakar
Sultan na Sakkwato, Alhaji Abubakar Sa'ad III, ya koka a kan mawuyacin halin da kasar ke ciki a yanzu.
Sarkin Musulmin ya bayyana cewa tsadar albasa kadai da ake fama...
Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume
Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume
Alkalin babbar kotun tarayya ta Abuja, Okon Abang ya tsayar da ranar Juma'a don yanke hukunci kan bukatar belin Ndume.
Abang dai ya tsare Ndume a gidan maza tun ranar Litinin bayan ya kasa...
Hukumar Sojoji ta Karama Wani Sanannan Marigayin Soja
Hukumar Sojoji ta Karama Wani Sanannan Marigayin Soja
Bayan watanni biyu a rashinsa, hukumar Sojin Najeriya ta karrama Jarumi Kanal Bako.
Kanal Bako ya rasa rayuwarsa ne a faggen fama a Arewa maso gabas.
Gwamnan jihar Borno ya yi alhinin mutuwar Kana;...
AFAN: Muna Rokon Shugaba Buhari da Kar a Bude Boda
AFAN: Muna Rokon Shugaba Buhari da Kar a Bude Boda
Ministar Kudi ta ce sun baiwa shugaba Buhari shawara ya bude iyakokin Najeriya.
An rufe iyakokin ne tun watan Agustam 2019 don hana shigo da kayayyaki.
Manoman Najeriya sun nuna mabanbancin ra'ayi...
Rashin Tsaro Ya ci Tura – Sarkin Musulmai
Rashin Tsaro Ya ci Tura - Sarkin Musulmai
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar II, ya yi Alla-wadai da lamarin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya, inda yace yan bindiga na cin karansu ba babbaka.
Sarkin Musulmi wanda shine shugaban...
EFCC: Ba Maina Kadai Bane ya Dibi Kudin Fansho
EFCC: Ba Maina Kadai Bane ya Dibi Kudin Fansho
Wata Rouqquaya Ibrahim ta shaida wa babbar kotun tarayya cewa ba Maina kadai bane ya saci kudin fansho.
Bincike ya nuna Maina da wani ma'aikacin hukumar, Stephen Oronsaye ne suka saci naira...
Hukuncin da Za a Fara yi wa Masu Fyade
Hukuncin da Za a Fara yi wa Masu Fyade
Gwamnatin Jihar Sokoto ta tsaurara hukuncin da doka ta tanada ga masu fyade da cin zarafin mata a jihar.
A karkashin dokar da aka aiwatar, an tanadi hukuncin daurin rai da rai...
Rashin Imani: Dalilin da Yasa Wani Soja ya Zane Budurwa
Rashin Imani: Dalilin da Yasa Wani Soja ya Zane Budurwa
Ya dakeni kamar bakuwar karya, cewar wata budurwa a kan wani sojan Najeriya.
A cewarta, tana cikin tafiyarta, ko kallonsu bata yi ba, sai ta ji bulala a gadon bayanta.
Ga mamakinta,...
Taraba: Anyi Garkuwa da Wani ‘Dan birnin Sin Tare da Direbansa
Taraba: Anyi Garkuwa da Wani 'Dan birnin Sin Tare da Direbansa
Ana zargin masu garkuwa da mutane sun sace wani Basinne a jihar Taraba.
Miyagu sun dauke wani Ma’aikacin kasar Sin da direbansa a hanyar Wukari.
Wadannan ‘Yan bindiga ba su bukaci...
Yadda Sojoji Suka Kashe ‘Yan Bindiga a Yankin Arewa
Yadda Sojoji Suka Kashe 'Yan Bindiga a Yankin Arewa
Sojojin sama sunyi nasarar lalata maboyar yan bindiga a maboyar su a dajikan Katsina da Zamfara.
An kai harin ne bayan samun rahotannin musamman da bayanan sirri kan maboyar.
Duka harin biyu an...