Home Taska Page 286

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kano: Yadda Wasu Bursunoni Suka Samu Yanci

0
Kano:  Yadda Wasu Bursunoni Suka Samu Yanci   Akalla Bursunoni 37 sun samu yanci ranar Alhamis a jihar Kano. Hakan na cikin yunkurin gwamnatin tarayya na rage cinkoso a gidajen gyara hali. Kundin tsarin mulki ya baiwa Alkalin Alkalai dama 'yanta Bursunoni Alkalin...

ISWAP: ‘Yan Ta’addan Sun Kashe Wasu Sojoji

0
ISWAP: 'Yan Ta'addan Sun Kashe Wasu Sojoji   Akalla Sojojin Najeriya 10 sun rasa rayukansu a harin da yan ta'addan ISWAP suka kai musu yankin Alagarno-Timbuktu dake jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriya. A cewar AFP, bisa rahoton da ta samu, an...

Hasashen Bankin Duniya ya Nuna Tsawon Shekarun da Matsin Tattalin Arziki Zai Kai

0
Hasashen Bankin Duniya ya Nuna Tsawon Shekarun da Matsin Tattalin Arziki Zai Kai   Masanan Bankin Duniya sun fadi abin da zai faru da tattalin arzikin Najeriya. World Bank Nigeria Development Update ta ce babu tabbacin za a tsira a 2022. Yawan Talakawa...

Rikici ya Barke Tsakanin ‘Yan Sanda da Fusatatun Matasa

0
Rikici ya Barke Tsakanin 'Yan Sanda da Fusatatun Matasa   Duk da zanga-zangar EndSARS, wani dan sanda ya kuma kashe wani ba gaira ba dalili. Rikici ya kaure a birnin Fatakwal ranar Alhamis sakamakon wannan kisa. Abokan aikin direban sun dauki gawarsa kan...

Sunayen ‘Yan Siyasa da Masu Mulki da Suka Kamu da Ciwo a Gaban Masu...

0
Sunayen 'Yan Siyasa da Masu Mulki da Suka Kamu da Ciwo a Gaban Masu Shari'a   Ana yawan zargin ‘yan siyasa da masu mulki a Najeriya da rashin gaskiya wadanda su ka hada da sata, almundahana da baba-kere da dukiyar al’umma. Yayin...

Rundunar Sojoji ta Fadin Dalilin Soke Taron da Zatai

0
Rundunar Sojoji ta Fadin Dalilin Soke Taron da Zatai   Babban jami'in rundunar sojan Najeriya da ke hallartar taron shekara-shekara ta babban hafsan sojan kasar Najeriya ya kamu da korona. Hakan ya tilasatawa rundunar soke sauran abubuwan da aka shirya gudanawar yayin...

Kotu ta Hana Bada Belin Wani Farfesa

0
Kotu ta Hana Bada Belin Wani Farfesa   Ignatius Uduk zai shafe akalla kwanaki biyar a gidan yari kafin ya samu beli. Farfesan ya na kotu da hukumar EFCC ne bisa zargin hannu a magudin zabe. Malamin makarantar ya karyata zargin da ake...

Faisal Maina: Jami’an Tsaro Sun Kama Ɗan Maina

0
Faisal Maina: Jami'an Tsaro Sun Kama Ɗan Maina   Jami'an tsaro sun kama dan Abdulrasheed Maina, Faisal, da ya tsere daga hannun beli. Bayan tserewarsa ne kotu ta bawa jami'an tsaro umurnin kama shi a duk inda suka ganshi. Ana tuhumar Faisal da...

Cutar Corona ta yi Silar Mutuwar Wani Babban Kwamandan Sojoji

0
Cutar Corona ta yi Silar Mutuwar Wani Babban Kwamandan Sojoji   Cutar korona ta yi sanadiyar rasuwar babban kwamandan Sojojin Najeriya, Irefin. Irefin ya fara rashin lafiya ne bayan ya halarci taron hafsoshin sojoji da ke gudana a Abuja. Rundunar soji ta dakatar...

Kungiyar NANS ta yi Martani Kan Yajin Aiki

0
Kungiyar NANS ta yi Martani Kan Yajin Aiki   Kungiyar NANS ta ce dalibai sun gaji da yajin-aikin da Malaman Jami’a su ke yi. Shugaban kungiyar Daliban yace za su zauna da shugabannin ASUU da gwamnati. Sunday Asefon ya ce za su rufe...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta