Home Taska Page 287

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yadda Abdulrasheed Maina ya yi a Gaban Kotu

0
Yadda Abdulrasheed Maina ya yi a Gaban Kotu   Tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina, ya yanke jiki ya fadi a kotu. Maina ya fadin ne yayinda ake ci gaba da shari'arsa a babban kotun tarayya da ke Abuja kan wasu tuhume-tuhume...

Rundunar Sojojin Ruwan Najariya na Neman Wasu Jami’anta

0
Rundunar Sojojin Ruwan Najariya na Neman Wasu Jami'anta   Rundunar sojin ruwan Najeriya, NN, ta ce tana neman wasu jami'anta 43 ruwa a jallo da ake zargin sun tsere daga aiki. Sanarwar da rundunar ta fitar a Abuja ya lissafa sunaye da...

NDLEA ta yi Nasarar Kama Wani Mai Fataucin Miyagun Kwayoyi

0
NDLEA ta yi Nasarar Kama Wani Mai Fataucin Miyagun Kwayoyi   Da wuya mafarkin Adendu Kingsley mai shirin zama ango ya zama gaskiya bayan hukumar NDLEA ta kama shi. Jami’an hukumar ne suka kama mai shirin zama angon dauke da haramtaccen sinadari. Sai...

Ranar Auren Baturiya Mai Shekaru 46 da Saurayi dan Kano Mai Shekaru 26

0
Ranar Auren Baturiya Mai Shekaru 46 da Saurayi dan Kano Mai Shekaru 26   Za a daura auren Janine Sanchez da angonta dan asalin jihar Kano, Suleiman Isah a ranar Lahadi, 13 ga watan Disamba. An tattaro cewa za a kulla auren...

Ministan Sadarwa ya yi Hani da Siyar Sababbin Layukan Waya

0
Ministan Sadarwa ya yi Hani da Siyar Sababbin Layukan Waya   Hukumar sadarwan Najeriya, ta umurci dukkan kamfanonin sadarwa su dakatad da rijistan sabbin layukan waya a fadin tarayya. NCC ta bayyana hakan ne a jawabin da diraktan yada labaranta, Dr. Ikechukwu...

Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Karona Ranar Talata

0
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Karona Ranar Talata   Mutane sun fara sakin jiki kan lamarin annobar Korona kuma daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa. Gwamnatin tarayya ta shawarci masu shirye-shiryen bikin Kirismeti su bi hankali. Hukumar NCDC ta bayyana adadin...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dan Majalisa

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dan Majalisa 'Yan bindiga sun yi garkuwa da dan majalisar jihar Taraba, Honarabul Bashir Mohammed. 'Yan bindigan sun bi Mohammed har gidansa ne a cikin dare suka yi awon gaba da shi. Rundunar 'yan sandan jihar...

Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE

0
Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE   Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauke Dakta Nasiru Mohammed Ladan Argungun, shugaban NDE daga mukaminsa. Hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu ya fitar a ranar...

Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU

0
Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU   Gwamnatin tarayya ta musanta maganar da shugaban ASUU yayi a ranar karshen mako. Ta ce tana kan hanyar cika duk alkawuran da ta daukar wa ASUU, ta ma cika wasu yanzu haka. Sannan sun yi...

ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa   Manyan mutane da ma su fada a ji a jihar Kebbi sun halarci jana'izar Muhammad Sani Umar Kalgo. Marigayi Kalgo ya rasu da safiyar ranar Talata bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. An...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta