Home Taska Page 288

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Abdulfatah Ahmed: EFCC ta Gayyaci Tsohon Gwamnan Kwara

0
Abdulfatah Ahmed: EFCC ta Gayyaci Tsohon Gwamnan Kwara    Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed zuwa ofishinta. Fatah ya tabbatar da wannan gayyata, inda yace ya amsa ta a ranar Litinin, 7 ga watan Disamba harma ya koma...

Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Bindiga

0
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Bindiga   Rundunar soji ta 'Operation Whirl Stroke (OPWS) ta hallaka mutane uku a wani barin wuta da suka yi a daren Lahadi. An ruwaito cewa yan bindigar sun mamaye Adaka kuma suna yi...

Kotu ta Yanke wa Wani Mutum Zaman Gidan Yari na Tsawon Shekaru Biyar

0
Kotu ta Yanke wa Wani Mutum Zaman Gidan Yari na Tsawon Shekaru Biyar   Wani mutumi dan kasar Faransa zai sha daurin shekaru biyar a gidan maza. Kotun kasar ta yanke masa wannan hukunci kan harbe wani zakara da yayi saboda kawai...

Manoman Sokoto Sun Koka da Rashin Tsaro

0
Manoman Sokoto Sun Koka da Rashin Tsaro Mazauna Gudu da ke karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto, sun koka a kan rashin tsaro. Sun ce 'yan bindiga sun addabesu, har ta kai ga basu iya kwana a gidajensu saboda bala'i. Sun ce...

‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wata Mata da ta Kashe Mijinta

0
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wata Mata da ta Kashe Mijinta 'Yan sandan jihar Bayelsa sun kama wata mata, bisa zargin kashe mijinta da tayi. Duk da dai wasu 'yan bindiga ne suka harbe shi a ranar Juma'a, wuraren layin Old...

Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam’iyyar APC Aika-Aika

0
Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam'iyyar APC Aika-Aika Fusatattun matasa sun lalata gida da motar shugaban jam'iyyar APC na jihar Benuwe, Kwamared Abba Yaro. Matasan sun fusata ne sakamakon mutuwar fuju'a da ɗaya daga cikin...

An Fara Tantance Matasan da  Za’a Dauka Aikin ‘Yan Sanda

0
An Fara Tantance Matasan da  Za'a Dauka Aikin 'Yan Sanda   Gwamnatin Kaduna ta sanar da cewa ta fara tantance matasan da za'a dauka 'yan sandan jaha domin tabbatar da tsaro jahar. Kwamishina kananan hukumomi a Kaduna, Ja'afaru Sani, ya ce tantance...

Kungiyar Hisbah ta Kama Mabarata 178

0
Kungiyar Hisbah ta Kama Mabarata 178   Gwamnatin jihar Kano ta haramta wa mutane fita kan ttiti suna yawon bara. Shugaban dakarun Hisbah, Malam Harun Ibn-Sina ya ce ana kama masu laifi. Anyi ram da wasu dake wannan haramtaccen aiki, kuma ana cigaba...

‘Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota

0
'Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota   Idris Ayotunde wani matashi ne da ya kammala karatun HND amma bai samu aiki ba. Hakan ya sa shi yanke shawarar bude wurin wankin mota a kusa da wata tashar mota da ke...

Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban

0
Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban   Barista Bukarti ya ce 'yan Boko Haram suna amfani da dabaru na musamman. A cewarsa, bincikensa ya nuna cewa inda Shekau yake, babu intanet. Kuma yana daukar bidiyon a inda yake, sai ya...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno