Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba – IGP ga Matasa
Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba - IGP ga Matasa
Sifeta janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu ya ja kunnen matasan da ke shirin rikito wata zanga-zangar EndSARS.
Ya ce sam ba za su lamunci tayar da zaune tsaye ba, za...
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina
Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho, ya matsa layar zana a yayin da kotu ke nemansa a Najeriya.
Bacewar maina ta sa kotu ta tsare Sanata Ali Ndume a gidan yari saboda shine ya karbi...
2015: ‘Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo
2015: 'Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo
Sakamakon kashe-kashen da 'yan Boko Haram suke yi a Najeriya, mutane sun yi wani waiwaye adon tafi.
'Yan Najeriya sun tunatar da mataimakin shugaban kasa, Osinbajo wata wallafa da yayi a Twitter a...
Fafatawa Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojoji
Fafatawa Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojoji
Rahotanni sun bayyana cewa an shafe tsawon dare ana barin wuta a tsakanin sojoji da 'yan bindiga a tsakanin Zaria zuwa Kaduna.
'Yan bindiga sun matsa wajen yawaita kai hare-hare a yankin Zaria da kewaye...
EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu
EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu
A karo na farko tun bayan mutuwar Jastis Jude Okeke, EFCC ta sake gurfanar da Babachir David Lawal.
An fara gurfanar da Babachir, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, a watan Fabarairu na...
Lai Mohammmed ya yi Martani Akan ‘Yan Ta’adda
Lai Mohammmed ya yi Martani Akan 'Yan Ta'adda
Muna bukatar taimakon kasashen ketare don kawo karshen ta'addanci, cewar ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed.
A cewarsa, akwai makamai na musamman da ya kamata Najeriya ta mallaka, idan ba haka ba, 'yan...
Ya Kamata Mazauna Yankuna Su Din ga Ba wa Sojoji Cikakken Bayani – Jonh...
Ya Kamata Mazauna Yankuna Su Din ga Ba wa Sojoji Cikakken Bayani - Jonh Enenche
A ranar Litinin, rundunar sojin Najeriya sun yi korafi a kan yadda mazauna Maiduguri suke boye musu bayanai a kan 'yan ta'adda.
A cewar Kakakin rundunar...
Wata Majiya: Dalilin Kashe Manoman Shinkafa
Wata Majiya: Dalilin Kashe Manoman Shinkafa
Majiya ta bayyana dalilin da yasa mayakan kungiyar Boko Haram suka yi wa manoma yankan rago a garin Zabarmari da ke jihar Borno.
An tattaro cewa mazauna kauyen sun kama daya daga cikin yan ta'addan...
Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Malamin Jami’a – Dr Karl Kwaghger
Yadda 'Yan Bindiga Suka Kashe Malamin Jami'a - Dr Karl Kwaghger
Jami’an tsaro sun tsinci gawar wani Malami a Jami’ar aikin gona, Makurdi.
An iske Dr. Karl Kwaghger jina-jina a hanya bayan an yanka makwogoronsa.
Zuwa yanzu babu wanda ya san wadanda...
Mazauna Zabarmari: sojoji Za’a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa
Mazauna Zabarmari: sojoji Za'a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa
Wani mazaunin Zabarmari ya magantu game da lamarin da ke kewaye da harin da Boko Haram suka kai kauyen.
Abubakar Salihu ya ce rundunar soji za a daurawa laifi kan al’amarin...