Home Taska Page 35

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al’ummar Tudun Biri

0
Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al'ummar Tudun Biri   Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja ya nemi afuwa daga al'ummar ƙauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna, kan wani harin jirgin maras matuƙi da...

Faransa za ta ƙwace Kadarorin Jagoran ƙungiyar Hamas

0
Faransa za ta ƙwace Kadarorin Jagoran ƙungiyar Hamas   Faransa ta sanar da ƙwace kadarorin jagoran ƙungiyar Hamas Yahya Sinwar a wani ɓangare na sabbin takunkumai da ta ƙaƙaba masa. A cewar wata doka da aka wallafa a wata mujallar ƙasar, za...

Harin Jirgi Maras Matuƙi : An Tabbatar da Mutuwar Mutane 85 a Kaduna

0
Harin Jirgi Maras Matuƙi : An Tabbatar da Mutuwar Mutane 85 a Kaduna   Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Kaduna ta ce aƙalla mutum 85 ne, kawo yanzu, aka tabbatar sun mutu a harin da aka kai jihar. Hukumar ta...

Za mu Ci Gaba da Fafatawa a Gaza – Firaministan Isra’ila

0
Za mu Ci Gaba da Fafatawa a Gaza - Firaministan Isra'ila   Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya sake jaddada matsayarsa kan cewa ƙasarsa ba za ta tsagaita wuta na dindindin ba, kuma dakarun ƙasar za su ci gaba da fafatawa "har...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Akanta a Harin da Suka Kai Cross-River

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Akanta a Harin da Suka Kai Cross-River   'Yan bindiga sun kai mummunan hari jihar Kuros Ribas inda su ka bindige wani akanta a ma'aikatar ilimi ta jihar. Maharan sun bi akantan ne har kusa da tsohon gidan...

Jami’an NSCDC Sun Harbi Dalibai a Abuja Yayin Jarrabawa

0
Jami'an NSCDC Sun Harbi Dalibai a Abuja Yayin Jarrabawa   An zargi jami'an hukumar tsaro ta NSCDC da aikata manyan laifuka da cin zarafi. Na baya-bayan nan da ya faru tsakanin jami'an NSCDC da daliban wata makarantar sakandare a Abuja, babban tarayyar...

Shugaba Tinubu ya Nemi Amincewar Majalisar Don Karɓo Bashin Dala Biliyan 8.6

0
Shugaba Tinubu ya Nemi Amincewar Majalisar Don Karɓo Bashin Dala Biliyan 8.6   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rubuta wa majalisun dokokin ƙasar biyu takardar neman amincewarsu don karɓo ƙarin bashin dala biliyan 8.6 da kuma euro miliyan 100, kimanin naira...

Zanga-Zanga ta Barke a Kano Kan Zargin Jami’an Tsaro da Harbin Matasa

0
Zanga-Zanga ta Barke a Kano Kan Zargin Jami'an Tsaro da Harbin Matasa   Dandazon matasa sun gudanar da wata zanga-zanga a unguwar Kurna da ke tsakiyar birnin Kano, inda suka toshe babban titin zuwa Katsina tun da safiyar yau domin nuna...

Zan Biya Duk Bashin da Ake Bin Marigayi Aminu S Bono – Aisha Humaira

0
Zan Biya Duk Bashin da Ake Bin Marigayi Aminu S Bono - Aisha Humaira Fitacciyar jarumar Kannywood, Aisha Humaira ta nuna alhini kan babban rashi da masana'antar ta yi. A ranar Litinin ne Allah ya yi wa babban daraktan masana'antar shirya...

Babban Muhimmin Dalilin da ya sa Gwamnatina ta Canza Fasalin Naira Dab da Zaɓen...

0
Babban Muhimmin Dalilin da ya sa Gwamnatina ta Canza Fasalin Naira Dab da Zaɓen 2023 - Buhari   Muhammadu Buhari ya bayyana muhimmin dalilin da ya sa gwamnatinsa ta canza fasalin Naira ana dab da zaɓen 2023. Tsohon shugaban kasan ya ce...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga