Home Taska Page 36

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Matsin Rayuwa/Rashin Tsaro: An Gudanar da Zanga-Zanga a Jihar Osun

0
Matsin Rayuwa/Rashin Tsaro: An Gudanar da Zanga-Zanga a Jihar Osun   Mutane da dama sun fito kan tituna a garin Osogbo na jihar Osun domin gudanar da zanga-zanga kan matsin rayuwa da ƴan Najeriya ke fama shi. Matasan da suka yi zanga-zangar...

Hayakin Janareto ya yi Sanadin Mutuwar ɗalibai Biyu a Lokoja

0
Hayakin Janareto ya yi Sanadin Mutuwar ɗalibai Biyu a Lokoja   Wasu daliban kwalejin fasaha ta Lokoja da ke jihar Kogi sun mutu sakamakon shakar hayakin janareto da suka kunna wanda ya cika dakinsu. Kakakin 'yansanda a jihar ta Kogi SP William...

Ba abu ne Mai Yiwuwa ba a Zartar da Dukkan Buƙatun NLC – Gwamnatin...

0
Ba abu ne Mai Yiwuwa ba a Zartar da Dukkan Buƙatun NLC - Gwamnatin Tarayya   Gwamnatin Najeriya ta ce ba abu ne mai yiwuwa ba a zartar da wasu daga cikin bukatun kungiyar kwadago da aka cimma a watan Oktoban...

Matatar Man Ɗangote za ta Fara Sayar da Fetur

0
Matatar Man Ɗangote za ta Fara Sayar da  Fetur Matatar mai ta Dangote za ta fara sayar da man fetur a Najeriya, a cikin makonni masu zuwa. Kamfanin dillancin labarai na Rauters ya ce wasu majiyoyi a kamfanin sun tabbatar masa...

Kungiyar IMAK ta Kalubalanci Masu Son a Rushe Masarautun Kano

0
Kungiyar IMAK ta Kalubalanci Masu Son a Rushe Masarautun Kano   Wata kungiya mai suna Inuwar Masarautun Kano Biyar (IMAK) ta yi kira ga majalisar dokokin jihar Kano da ta yi watsi da rokon wata kungiya mai suna 'Yan Dagwalen Kano...

Jerin Sunayen Jihohin Arewacin Najeriya 7 da za su Fuskanci Yunwa – Bankin Duniya

0
Jerin Sunayen Jihohin Arewacin Najeriya 7 da za su Fuskanci Yunwa - Bankin Duniya   Y sassan duniya da matsalolin yunwa da za su fuskanta. A sashen Afirka ta yamma da ta tsakiya, rahoton mai taken 'Food Security Update 2024', ya bayyana...

Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa 

0
Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa    Darakta-Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu, ya ce nan ba da dadewa ba hukumar za ta kaddamar da wata...

Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas – Cardoso

0
Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas - Cardoso   Olayemi Cardoso wanda ke jagorantar babban bankin Najeriya (CBN) ya faɗi dalilin mayar da wasu ofisoshin CBN daga Abuja zuwa Legas. Gwamnan na CBN ya bayyana an yi wa...

Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja   Rundunar ƴansandan Najeriya a Abuja, babban birnin ƙasar ta ce ta kama wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutanen ne domin neman kuɗin fansa a wani yanki na...

Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya

0
Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya   Hukumar kwastam ta Najeriya ta yi bayani kan batun kashe wani matashi da aka yi a garin Jibiya na jihar Katsina, bayan da aka zargi jami'anta da bin mai motar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta