Home Taska Page 37

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NOA na Shirin Samar da Gasar Zane na Cikin Gida ga Yaran Najeriya 

0
NOA na Shirin Samar da Gasar Zane na Cikin Gida ga Yaran Nijeriya Darakta-Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Are ya bayyana shirin samar da ingantacciyar gasa ta zane mai ban dariya musamman ga yaran...

Shin Matan Najeriya Sun Fara Saka Hannunsu Cikin ƙazanta? – Ozumi Abdul

0
Shin Matan Najeriya Sun Fara Saka Hannunsu Cikin ƙazanta? - Ozumi Abdul Har ya zuwa kwanan nan, musamman ma kafin zuwan jamhuriya ta hudu ta yanzu, ’yan Najeriya sun yi ta tafka muhawara a kan cewa duk wani abu...

Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda a Katsina, Sun Kashe Jami’i

0
Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda a Katsina, Sun Kashe Jami'i   Yan bindiga sun kashe ɗan sanda ɗaya yayin da suka kai hari caji ofis a wani ƙauyen karamar hukumar Batsari a Katsina. Rahoto ya nuna cewa maharan sun...

Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Gawurtaccen Mai Garkuwa da Mutane a Kaduna

0
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Gawurtaccen Mai Garkuwa da Mutane a Kaduna   Rundunar 'yan sandan Abuja babban birnin Najeriya ta tabbatar da kama Chinaza Phillip, wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a Kaduna. Cikin wata sanarwa da rundunar 'yan sandan birnin...

Babban Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya ya Bayar da N2bn ga Iyalan ‘Yan Sandan da...

0
Babban Sifeton 'Yan Sandan Najeriya ya Bayar da N2bn ga Iyalan 'Yan Sandan da Suka Mutu   Babban sifeton 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya bayar da chek din naira biliyan 2.08 ga iyalan 'yan sandan da suka mutu a bakin...

Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike

0
Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike   Yayin da rashin tsaro ke kara kamari, rundunar sojin Najeriya ta na kokarin kara ma'aikata don dakile matsalar. Rundunar ta sanar da daukar sabbin sojoji a wannan shekara ta 2024...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 a Abuja

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 a Abuja Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum uku a rukunin gidajen da ke bayan gidajen tsoffin sojojin ƙasar da ke rukunin gidaje na Kurudu a babban birnin tarayyar...

Adadin Waɗanda Suka Mutu Sakamakon Fashewar Nakiya a Ibadan

0
Adadin Waɗanda Suka Mutu Sakamakon Fashewar Nakiya a Ibadan   Adadin waɗanda suka mutu sakamakon fashewar nakiya da ya afku a Ibadan, babban birnin jihar Oyo a ranar Talata, 16 ga watan Janairu, ya ƙaru zuwa biyar, in ji gwamnatin jihar. An...

Zanga-Zanga: An Katse Hanyoyin Sadarwa na Intanet a ƙasar Comoros

0
Zanga-Zanga: An Katse Hanyoyin Sadarwa na Intanet a ƙasar Comoros   Hukumomin ƙasar Comoros sun katse hanyoyin sadarwa na intanet sakamakon zanga-zangar adawa da sake zaben shugaba Azali Assoumani. An bayar da rahoton mutuwar mutum daya tare da jikkata wasu shida yayin...

Emefiele ya Musanta Sabbin Tuhume-Tuhume da EFCC Take Masa

0
Emefiele ya Musanta Sabbin Tuhume-Tuhume da EFCC Take Masa   Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya musanta aikata tuhume-tuhume 20 da hukumar EFCC mai yaki da yi wa arzikin kasa ta'annati take masa wadanda aka sabunta. A yanzu tuhume-tuhumen da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta