Home Taska Page 38

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Hauhauwar Farashin Dala Zuwa Naira

0
Hauhauwar Farashin Dala Zuwa Naira Darajar kuɗin Najeriya naira na ci gaba da durƙushewa yayin da farashin dala ke sake hawa inda a safiyar yau, Juma'a ake sayar da dala daya kan naira 1,360 a kasuwannin canji da ke Abuja,...

Jerin Sunayen Kamfanoni 7 da za su yi Dillancin Mai a Matatar Dangote

0
Jerin Sunayen Kamfanoni 7 da za su yi Dillancin Mai a Matatar Dangote Yayin da matatar mai ta Dangote ta soma aiki a Najeriya, manyan 'yan kasuwar mai sun yi rijista don fara dillancin man matatar. Ya zuwa yanzu dai manyan...

Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro

0
Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro Tsohon minista a Najeriya ya shiga hannun hukumar EFCC bisa zargin hannu a damfarar rancen kudi N3.6bn. Hukumar EFCC ta kama Charles Chukwuemeka Ugwuh da shugaban kamfanin...

Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso

0
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso   Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga sun sace tsohon shugaban ƴan sandan Burkina Faso. An ɗauki Lt Col Evrard Somda a gidansa da ke Ouagadougou,...

Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki

0
Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki   Ƙungiyar malaman kananan makarantu ta "(SYNACEB) reshen Makalondi ta jihar Tillabery a Jamhuriyar Nijar ta tsunduma cikin wani yajin aiki. Malaman sun shiga yajin aikin na kwanaki biyu ne daga ranar Litinin domin...

Hauhawar Farashin Kayayyakin Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 33.93 a Najeriya

0
Hauhawar Farashin Kayayyakin Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 33.93 a Najeriya   Hauhawar farashi na watan Disamba ya kai tsananin da ba a taɓa gani ba cikin sama da shekara 27a Najeriya., An samu hauhawar farashin kayayyakin abinci, abin da ya janyo...

Atiku,Obi Sun Magantu Kan Kisan Nabeehah da Masu Garkuwa Sukai

0
Atiku,Obi Sun Magantu Kan Kisan Nabeehah da Masu Garkuwa Sukai   Al'umma a Najeriya, musamman ma a shafukan sada zumunta na nuna ɓacin ransu bayan da masu garkuwa da mutane suka kashe wata budurwa bayan sace ta da ƴan'uwanta a birnin...

Bayan Yin ƙwacen Waya: Matashi ya Hadu da Ibtila’i

0
Bayan Yin ƙwacen Waya: Matashi ya Hadu da Ibtila'i   Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce wani mutum da ake zargi da ƙwacen waya yana cikin mawuyacin hali bayan da mota ta buge shi a lokacin da yake...

NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar...

0
NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar Filato   Hukumar kare haƙƙin bil adama a Najeriya ta ce ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da nasaba da cin zarafi a jihar Filato tsakanin Janairu...

Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza

0
Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza Ma'aikatar lafiya ta Hamas da ke Gaza ta wallafa sabuwar ƙididdigar mutanen da suka mutu a Zirin tun bayan ɓarkewar yaƙi. Aƙalla mutum 24,100 ne aka tabbatar da mutuwarsu, a cewar ta. Ta ƙara...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta