Home Taska Page 39

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu

0
Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu   Kotun ƙoli ta Najeriya ta yi watsi da hukuncin wata kotun ɗaukaka ƙara ta ƙasar wadda ta ce madugun ƴan awaren Ipob, Nnamdi Kanu ba zai fuskanci shari'a ba kasancewar...

Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari

0
Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari   Wani rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce gwamnatin Taliban a Afghanistan na kulle matan da suka tsira daga cin zarafi a gidan yari tare da iƙirarin cewa...

Kotun Ecowas ta Umarci Sojojin Nijar da su Saki Mohammed Bazoum

0
Kotun Ecowas ta Umarci Sojojin Nijar da su Saki Mohammed Bazoum   Kotun Ecowas ta umarci sojojin Nijar da su gaggauta sakin Mohammed Bazoum da suka tsare tun daga ranar 26 ga watan Yuli da suka hamɓarar da shi. Kotun ta nemi...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Mutumin da ya Cinnawa Mahaifiyarsa Wuta

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Mutumin da ya Cinnawa Mahaifiyarsa Wuta Babbar jojin jihar Niger ya yake hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa ta hanyar cinna mata wuta. A watan Disamba 2021 ne matashin...

Mutane 12 Sun Mutu, 30 Sun Jikkata a Hatsarin Mota a Jihar Plateau

0
Mutane 12 Sun Mutu, 30 Sun Jikkata a Hatsarin Mota a Jihar Plateau Ana cikin jimami yayin da mutane 12 su ka gamu da ajalinsu a wani mummunan hatsarin mota a jihar Plateau. Akalla mutane 30 ne su ka jikkata a...

Sheikh Ɗahiru Bauchi ya Magantu da Harin Bam Kan Masu Maulidi a Kaduna

0
Sheikh Ɗahiru Bauchi ya Magantu da Harin Bam Kan Masu Maulidi a Kaduna   Sheikh Ɗahiru Bauchi ya buƙaci Bola Ahmed Tinubu ya tabbata an hukunta sojojin da suka kai harin bam kan masu Maulidi a Kaduna. Fitaccen Malamin ya aike da...

Shugaba Tinubu ya ba da Umarnin a Gudanar da Bincike Kan Harin Bom a...

0
Shugaba Tinubu ya ba da Umarnin a Gudanar da Bincike Kan Harin Bom a Kaduna Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin a gudanar da cikakken bincike kan harin bom da rundunar sojin ƙasar ta ce ta kai...

Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito da ga Jirgin...

0
Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito da ga Jirgin Sama   An ɗaure wani mai tashar Youtube shekara shida a gidan yari saboda yadda ya rikoto da jirgin sama saboda samun ƴan kallo sannan kuma ya...

Kungiyar ACF ta yi Allah-Wadai da Luguden Bam Kan Fararen Hula a Kaduna

0
Kungiyar ACF ta yi Allah-Wadai da Luguden Bam Kan Fararen Hula a Kaduna   Kungiyar dattawan Arewa (ACF) ta yi Allah-wadai da harin da aka kai da jiragen yaƙi marasa matuka a yayin wani taron mauludi a unguwar Tudun Biri, jihar...

Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al’ummar Tudun Biri

0
Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al'ummar Tudun Biri   Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja ya nemi afuwa daga al'ummar ƙauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna, kan wani harin jirgin maras matuƙi da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta