Home Taska Page 35

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi – Gwamna Bala

0
Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi - Gwamna Bala   Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammad ya nuna damuwarsa kan matakin da majalisar dattawan Najeriya ta ɗauka na dakatar da sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya a majalisar dattawan...

Dakarun Isra’ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah – MDD

0
Dakarun Isra'ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah - MDD   Hukumar kula da 'yan gudun jihirar Falasɗinawa ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta ce an kashe ɗaya daga cikin ma'aikan hukumar tare da raunata wasu mutum 22 a...

Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban...

0
Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban Kuriga - Gwamnatin Tarayya   Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sake jaddada umarninsa ga jami'an taron ƙasar da su yi duk mai yiwuwa don kuɓutar da ɗaliban...

Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja

0
Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja   Wata hatsaniya da ta faru tsakanin rundunar tsaftace Abuja ta 'Taskforce' da ƴan kasuwar Wuse da ke Abuja ta janyo ƙone-ƙonen shaguna da mutuwar wani matashi da yammacin ranar Talata. Lamarin...

WTO ta ƙaddamar da Cibiyar Tabbatar da Ingancin Abinci a Najeriya

0
WTO ta ƙaddamar da Cibiyar Tabbatar da Ingancin Abinci a Najeriya   Ƙungiyar cinikayya ta duniya WTO ta ƙaddamar da wata cibiyar haɓaka kasuwanci a Najeriya domin tabbatar da ingancin abinci. Cibiyar wani shiri ne na duniya da ke neman haɓaka hanyoyin...

Yawancin Kuɗaɗen da CBN,Emefiele ya Fitar ba Tare da sa Hannun Buhari ba –...

0
Yawancin Kuɗaɗen da CBN,Emefiele ya Fitar ba Tare da sa Hannun Buhari ba - Ngelale   Fadar shugaban Najeriya ta ce yawancin kuɗaɗen da aka fitar daga Babban bankin ƙasar (CBN) ƙarƙashin shugabancin Godwin Emefiele, an fitar da su ne ba...

Tsananin Zafi: Johannesburg na Fama da ƙarancin Ruwan Sha

0
Tsananin Zafi: Johannesburg na Fama da ƙarancin Ruwan Sha   A birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu, mahukunta sun ɗora laifin ƙarancin ruwa da ake fuskanta a birnin kan tsananin zafin da ake fama da shi, lamarin da ya sa magudanan...

Gwamnatin Jihar Jigawa da Sokoto Sun Rage Lokutan Aiki Saboda Ramadan

0
Gwamnatin Jihar Jigawa da Sokoto Sun Rage Lokutan Aiki Saboda Ramadan   Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya amince da rage lokutan aiki a jihar da sa’o’i biyu ga ma'aikatan gwamnatin jihar a cikin watan Ramadan. Hakan na ƙunshe ne a...

Magance Rashin Tsaro da Fasaha 

0
Magance Rashin Tsaro da Fasaha  Daga Muktar Ya'u Madobi Tawagar Najeriya karkashin jagorancin karamin ministan tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ta halarci bikin baje kolin tsaron Saudiyya bugu na biyu, domin lalubo hanyoyin magance - matsalolin fasaha, musamman, sabbin fasahohin tsaro da...

Gamayyar Malamai 15, Kungiyoyi 7 Sun yi Watsi da Shirin Rusa Masarautun Kano

0
Gamayyar Malamai 15, Kungiyoyi 7 Sun yi Watsi da Shirin Rusa Masarautun Kano   Gamayyar malamai 15 da kungiyoyi bakwai a jihar Kano sun yi watsi da shirin rusa masarautun gargajiya hudu da gwamnatin da ta shude ta Gwamna Abdullahi Umar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta