Kotu ta Yanke wa Likita ɗaurin Rai-da-Rai a Kan fyade
Kotu ta Yanke wa Likita ɗaurin Rai-da-Rai a Kan fyade
Kotun laifukan lalata da cin zarafin cikin gida a jihar Legas da ke zamanta a Ikeja a ranar Talata ta yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan daraktan kula da lafiya na...
HPV: Najeriya ta ƙaddamar da Rigakafin Cutar Kansar Bakin Mahaifa
HPV: Najeriya ta ƙaddamar da Rigakafin Cutar Kansar Bakin Mahaifa
Najeriya ta kaddamar da shirin allurar rigakafin cutar Human papillomavirus (HPV) wadda ke haifar da cutar kansar bakin mahaifa kashi na farko.
Hakan na nufin za a sanya allurar a cikin...
Gwamnatin Jihar Katsina ta Magantu Kan Neman Sulhu da Ƴan Bindiga
Gwamnatin Jihar Katsina ta Magantu Kan Neman Sulhu da Ƴan Bindiga
Gwamnatin Katsina ta tabbatar da cewa ba za ta tattauna da 'yan bindiga don neman sulhu ba.
Kwamishinan tsaro da harkokon cikin gida, Mu'azu Ɗanmusa ya jaddada kudirin gwamnatin Dikko...
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 da Garkuwa da Hakimi a Jihar Zamfara
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 da Garkuwa da Hakimi a Jihar Zamfara
Ƴan bindiga sun kai wanu mummunan farmaki a ƙauyen Bagega da ke ƙaramar hukumar Anka ta jihar Zamfara.
Migayun ƴan bindiga sun halaka mutum uku tare da raunata...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Babban ‘Dan Kasuwa a Jihar Neja
'Yan Bindiga Sun Kashe Babban 'Dan Kasuwa a Jihar Neja
Ana cikin jimami bayan maharan sun hallaka wani dan kasuwa a jihar Neja yayin da su ka afka masa a cikin shagonsa.
Marigayin mai suna Alhaji Samiu Jimoh ya gamu da...
NLC ta ba Gwamnoni Wa’adin Mako Biyu Kan Batun ƙarancin Albashi
NLC ta ba Gwamnoni Wa'adin Mako Biyu Kan Batun ƙarancin Albashi
Ƙungiyar kwadago ta bai wa gwamnonin jihohi wa’adin mako biyu su fara tattaunawa kan batun biyan ƙarancin albashin N35,000 ga ma’aikata a jihohinsu.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa wannan wa’adin...
Majalisar Dattawa na Tantance Sabon Shugaban Hukumar EFCC
Majalisar Dattawa na Tantance Sabon Shugaban Hukumar EFCC
Majalisar datawa na tantance waɗanda shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya naɗa a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ola Olukoyede; da Sakataren Hukumar, Muhammad Hammajoda.
A ranar 12 ga...
A Shirye Muke mu Fara Biyan Bashin Alawus Din N-Power – Akindele Egbuwalo
A Shirye Muke mu Fara Biyan Bashin Alawus Din N-Power - Akindele Egbuwalo
Gwamnatin Tarayya ta ce a shirye ta ke ta fara biyan basusukan da wadanda ke shirin N-Power ke bin ta.
Masu kula da shirin na N-Power ne suka...
Malaman Jami’an Kamaru Sun Fara Yajin Aiki
Malaman Jami'an Kamaru Sun Fara Yajin Aiki
Malaman jami'a a Kamaru sun fara yajin aiki a wannan Litinin saboda rashin biyan kashi na uku na alawus-alawus na bincike da gwamnati ta yi.
Wannan na zuwa ne mako uku da shiga sabuwar...
Wannan Yakin Zai Kasance na Tsawon Lokaci, Sakamakon Kuma Zai Kasance Mai Yawa –...
Wannan Yakin Zai Kasance na Tsawon Lokaci, Sakamakon Kuma Zai Kasance Mai Yawa - Ministan Tsaron Isra'ila
Yayin da sakataren harkokin wajen Amurka, Anthony Blinken ya sake komawa Isra'ila a ranar Litinin din nan, babban jami'in diflomasiyyar na Amurka na...