Gobara ta Lalata Dukiya ta Biliyoyin Naira a Kano
Gobara ta Lalata Dukiya ta Biliyoyin Naira a Kano
Gobara ta tashi a wata kasuwar ƴan gwangwan da ke Dakata a jihar Kano ta lalata dukiya ta biliyoyn naira.
Kakakin rundunar ƴansandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da labarin...
Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba – Ƴan Tawayen M23
Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba - Ƴan Tawayen M23
Mayaƙan ƴan tawayen M23 sun ce ba zasu shiga shirin tattaunawar sulhu da gwamnatin Jamhuriyar Dimokardiyyar Kongo ba, wanda za ayi a yau Talata a ƙasar Angola bayan da Tarayyar...
MDD da Shugabannin ƙasashen Duniya Sun yi Allah Wadai da Hare-Haren Isra’ila a Gaza
MDD da Shugabannin ƙasashen Duniya Sun yi Allah Wadai da Hare-Haren Isra'ila a Gaza
Shugabannin ƙasashen duniya sun fara tofa albarkacin bakinsu kan hare-haren baya-bayan nan da Isra'ila ta kai a Gaza da suka yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da...
Mutane 50,000 Sun Rasa Mahallinsu a Sudan ta Kudu – MDD
Mutane 50,000 Sun Rasa Mahallinsu a Sudan ta Kudu - MDD
Majalisar ɗinkin duniya ta ce mutum 50,000 sun rasa matsugunansu a Sudan ta Kudu sakamakon sabon rikicin siyasar da aka soma a ƙarshen watan da ya gabata.
Shugabar da ke...
Ana Buƙatar Sama da Dala Biliyan 50 Domin Sake Gina Gaza
Ana Buƙatar Sama da Dala Biliyan 50 Domin Sake Gina Gaza
An ƙiyasta cewa aikin sake gina Zirin Gaza da Gaɓar Yamma zai laƙume kuɗi sama da dala biliyan 50 kuma zai kwashe tsawon shekara 10.
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar...
Jerin Sabbin Jihohi 31 da Majalisar Wakilan Najeriya ta Bayar da shawarar ƙirƙira
Jerin Sabbin Jihohi 31 da Majalisar Wakilan Najeriya ta Bayar da shawarar ƙirƙira
Kwamitin sake nazarin kundin tsarin mulkin Najeriya na majalisar wakilan ƙasar ya bayar da shawarar ƙirƙiro ƙarin sabbin jihohi 31 a ƙasar.
Mataimakin kakakin majalisar wakilan ƙasar, Hon.Benjamin...
Jami’ar Abuja: Farfesa Manko ta Maye Gurbin Farfesa Aisha Maikudi
Jami'ar Abuja: Farfesa Manko ta Maye Gurbin Farfesa Aisha Maikudi
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sauke Farfesa Aisha Maikudi daga muƙaminta na shugabancin Jamai'ar Yakubu Gawon da ke Abuja da aka fi sani da Jami'ar Abuja.
Cikin wata sanarwa da kakakin...
ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Birgediya Janar Maharazu Tsiga
ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Birgediya Janar Maharazu Tsiga
Jihar Katsina - A wani al’amari mai ban tsoro, ‘yan bindiga sun kai mummunan hari a garin Tsiga da ke ƙaramar hukumar Bakori a jihar Katsina.
Jaridar Leaderhsip ta tattaro cewa...
Gwamnatin Ghana ta Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2025
Gwamnatin Ghana ta Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2025
Gwamnatin Ghana ta sanar da rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2025 daga cedi 75,000 zuwa cedi 62,000, wanda yayi daidai da dala $4,130.
Wannan na daga cikin matakin cika alƙawarin da shugaban ƙasar,...
Takar Dakon Man Fetur ta ƙone a Adamawa
Takar Dakon Man Fetur ta ƙone a Adamawa
Rahotanni daga Yola, babban birnin jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke mai a wani gidan...