ƙasashen da Suka Kwashe Mutanensu Daga Sudan Zuwa Yanzu
ƙasashen da Suka Kwashe Mutanensu Daga Sudan Zuwa Yanzu
Daidai lokacin da yaƙin da ake gwabzawa ya shiga mako na biyu, ƙasashen waje sun fara ƙoƙarin kwashe jami'an diflomasiyyarsu da kuma'yan ƙasashensu a ƙarshen makon da ya wuce.
Ga taƙaitaccen bayani...
An Hallaka Dubban Fararen Hula a Burkina Faso
An Hallaka Dubban Fararen Hula a Burkina Faso
Hukumomi a arewacin Burkina Faso sun ce an kashe fararen hula kusan 60 a ƙauyen Karma da ke kan iyaka da ƙasar Mali.
Wani mai shigar da ƙara a yankin ya ce an...
Rikicin Sudan: Amurka ta Kwashe Jami’anta Daga ƙasar
Rikicin Sudan: Amurka ta Kwashe Jami'anta Daga ƙasar
Shugaba Joe Biden ya ce sojojin Amurka sun kwashe jami'an ƙasar da kuma iyalansu daga Sudan.
Ya ce ya yi alfahari da jajircewar ma'aikatan ofishin jakadancin ƙasar sannan ya godewa ƙasashen Djibouti da...
Hatsarin Jirgi ya yi Sanadin Kashe Mutane a Mali
Hatsarin Jirgi ya yi Sanadin Kashe Mutane a Mali
Hukumomin soji a Mali sun sanar da rikitowar wani jirgin sama kan gidajen mutane a Bamako babban birnin ƙasar.
Sanarwar da sojin suka fitar ta bayyana cewa jirgin yana kan hanyarsa ta...
Gwamnatin Tarayya ta Bayar da Hutun Sallah
Gwamnatin Tarayya ta Bayar da Hutun Sallah
Gwamnatin Najeriya ta ayyana Juma'a 21 da Litinin 24 ga watan Afrilu a matsayin ranakun hutu don gudanar da shagulgulan bukukuwan ƙaramar sallah.
Ministan harkokin cikin gida na ƙasar Ogbeni Rauf Aregbesola, ne ya...
Jihar Montana a Amurka za ta Haramta Amfani da Manhajar TikTok
Jihar Montana a Amurka za ta Haramta Amfani da Manhajar TikTok
Jihar Montana ta kasance ta farko a Amurka da ta amince da ƙudurin dokar haramta amfani da manhajar Tiktok.
Idan har gwamnan jihar ya sanya hannu kan ƙudurin dokar to...
Gobara: Mutane 16 Sun Mutu a Dubai
Gobara: Mutane 16 Sun Mutu a Dubai
Mutum 16 sun mutu ciki har da wasu Indiyawa huɗu a wata gobara da ta tashi a wani gini a Dubai.
Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na PTI sun ce, wasu mutum tara na...
Littafin Nadama: Cutar Sankara A Fayyace
Littafin Nadama: Cutar Sankara A Fayyace
Littafin Wasan kwaikwayo na NADAMA yana dauke da labarun ma su sanya fargaba, tashin hankali, tausayi, farin ciki, da bakin ciki a zukatan masu karatu, tare da nu ni ga mahimmancin hakuri, gaskia da...
An Kori ‘Yan Sanda Uku da ke yi wa Rarara Rakiya
An Kori 'Yan Sanda Uku da ke yi wa Rarara Rakiya
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kori wasu jami'anta uku daga aiki bayan ta same su da laifukan rashin ɗa'a.
Wata sanarwa da jami'in hulɗa da jama'a na rundunar...
Tsohon Shugaban 3SC, Baba Lankondoro ya Mutu
Tsohon Shugaban 3SC, Baba Lankondoro ya Mutu
Tsohon shugaban kungiyar 3SC kuma masoyin kwallon kafa mafi tsufa a Najeriya, Baba Lankondoro, ya kwanta dama.
Mista Olaniyan, shugabam 3SC ya tabbatar da rasur jigon ƙungiyar da safiyar Alhamis, yace zasu je ta'aziyya...













