Home Taska Page 66

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kotu ta Tsare Matashin da ya yi Yunkurin Kashe Mahaifinsa Kan Kudi

0
Kotu ta Tsare Matashin da ya yi Yunkurin Kashe Mahaifinsa Kan Kudi   Kotun majistare da ke Ogba a Legas ya saurari karar da ‘Yan sanda suka shigar a kan wani Innocent Osanebi. Ana tuhumar Mista Innocent Osanebi da yin shaye-shaye, sai...

‘Yar Haya ta Kashe Mai Gidan da ta ke Haya Har Lahira

0
'Yar Haya ta Kashe Mai Gidan da ta ke Haya Har Lahira   Wata yar haya ta kashe mai gidan da ta ke haya har lahira ta hanyar jan mazakutarsa biyo bayan hatsaniya. Mamacin ya fadi bayan matar ta ja mazakutarsa inda...

An Tsinci Gawar Farfesa na Jami’ar UNICAL

0
An Tsinci Gawar Farfesa na Jami'ar UNICAL An tsinci gawar Farfesa a fannin kwas ɗin kimiyyar siyasa, Farfesa Felix Akpan, na jami'ar Kalaba (UNICAL). Kakakin yan sanda a jihar Kuros Riba, ya ce tuni suka kama wani abokinsa da ake zargi,...

CBN ya Amince a Ci gaba da Amfani da Tsofaffin Takardun Kuɗi

0
CBN ya Amince a Ci gaba da Amfani da Tsofaffin Takardun kuɗi CBN ya bayyana a ranar Litinin cewa tsofaffin takardun kudi na N200, N500 da N1000 suna nan a matsayin doka tare da sake fasalin kudin har zuwa ranar...

Karatun Bogi: Ma’aikatan Jinya ‘Yan Najeriya na Fuskantar Tuhuma  a Amurka

0
Karatun Bogi: Ma'aikatan Jinya 'Yan Najeriya na Fuskantar Tuhuma  a Amurka   Hukumar kula da ayyukan ma'aikatan jinya ta Texas da ke Amurka ta fitar da jerin sunayen mutum 75 da ake gudanar da bincike a kan su saboda gabatar da...

ƙarancin Mai da Takardun Kuɗi: NLC ta yi Barazanar Tsunduma Yajin Aiki

0
ƙarancin Mai da Takardun Kuɗi: NLC ta yi Barazanar Tsunduma Yajin Aiki   Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya ta bai wa gwamnatin ƙsar wa'adin mako ɗaya ta warware matsalar ƙarancin mai da takardun kuɗi da ake fama da su ko kuma ta...

Gobara ta Lalata Shaguna da Dama a Kasuwar Singa da ke Jihar Kano

0
Gobara ta Lalata Shaguna da Dama a Kasuwar Singa da ke Jihar Kano   Yan kasuwa a kasuwar Singa ta jihar Kano sun gamu da babban ibtila'i a ranar Litinin, 13 ga watan Maris. Mummunar gobara ta lakume dukiya a kasuwar da...

Zan Rufe duk Bankin da ya ƙi Karɓar Tsofaffin Takardun Kuɗi – Gwamnan  Anambra

0
Zan Rufe duk Bankin da ya ƙi Karɓar Tsofaffin Takardun Kuɗi - Gwamnan  Anambra   Gwamnan jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya Charles Soludo ya umarci mazauna jihar da su ci gaba da amfani da tsofaffin takardun naira 200...

Allah ya yi wa Tsohon Kocin Super Falcons, Ismaila Mabo ya Rasuwa

0
Allah ya yi wa Tsohon Kocin Super Falcons, Ismaila Mabo ya Rasuwa Tsohon kocin tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya 'Super Falcons' Ismaila Mabo ya rasu yana da shekara 79 a duniya. Kafofin yaɗa labaran ƙasar sun ruwaito cewa tsohon kocin...

Yadda Yan Bindiga Suka Kashe aƙalla Mutane 30 a Jihohin Katsina da Kaduna

0
Yadda Yan Bindiga Suka Kashe aƙalla Mutane 30 a Jihohin Katsina da Kaduna   Hare-haren ƴan bindiga na ci gaba da salwantar da rayukan jama'a a yankin arewa maso yammacin Najeriya, musamman jihohin Katsina da Kaduna. A ƙarshen mako an yi jana’izar...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja