Home Taska Page 67

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Jihar Bauchi

0
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Jihar Bauchi   Hukumar kiyaye haɗura reshen jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutum biyar da suka ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota a kan babbar hanyar Bauchi zuwa Jos kusa da...

Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya

0
Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya   Ƴan sanda na can suna kokarin kuɓutar da masu bauta da suka rufta a wani wurin bauta a yankin Madhya Pradesh da ke Indiya. Mutane sun taru a wurin ne domin yin wani...

Sojoji na Fama da ƙarancin abinci: Rundunar Tsaron Botswana ta Musanta Rahoton

0
Sojoji na Fama da ƙarancin abinci: Rundunar Tsaron Botswana ta Musanta Rahoton   Rundunar tsaron Botswana ta musanta rahotannin da ke cewa sojojinta da aka tura zuwa arewacin Mozambique domin aikin wanzar da zaman lafiya na fama da matsalar ƙarancin abinci. Sojojin...

Motar Gidan Yari ɗauke da Fursunoni ta Haddasa Hatsari a Jihar Osun

0
Motar Gidan Yari ɗauke da Fursunoni ta Haddasa Hatsari a Jihar Osun   Osun - An shiga yanayin tashin hankali da ɗar-ɗar a Osogbo, babban birnin jihar Osun ranar Alhamis yayin da wata motar gidan Yari ta haddasa hatsari a kan...

Matar Aure ta Haifi Yara Huɗu da Surikinta

0
Matar Aure ta Haifi Yara Huɗu da Surikinta   Wani rubutu da ya karaɗe manhajar Twitter na wata matar aure da taci amanar mijinta ya tayar da ƙura. Matar wacce ta sakaya sunan ta a saƙon da ta turo ta bayyana cewa...

Muna Samun Nasara a Bakmut – Shugaban Ukraine

0
Muna Samun Nasara a Bakmut - Shugaban Ukraine   Babban hafsan sojin Ukraine ya ce suna samun nasara a ƙazamar fafatarwar da suke yi da dakarun Rasha a birnin Bakmut. Dubban sojojin Ukraine da Rasha dai sun mutu a yaƙin ƙwace birnin...

Zambar N2.2bn: EFCC ta Sake Gurfanar da ɗan Tsohon Shugaban PDP

0
Zambar N2.2bn: EFCC ta Sake Gurfanar da ɗan Tsohon Shugaban PDP   Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Zagon ƙasa EFCC ta sake gurfanar da Mamman Ali, ɗa ga tsohon shugaban jam'iyyar PDP na ƙasar Ahmadu Ali,...

CBN ya Umarci Bankuna da su yi Aiki a Ranakun Asabar da Lahadi Don...

0
CBN ya Umarci Bankuna da su yi Aiki a Ranakun Asabar da Lahadi Don Magance Karancin Takardun Naira   Babban bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan ƙasar da su yi aiki a yau Asabar da kuma gobe Lahadi domin tabbatar da...

Hukumomin Saudiyya sun kai Samame Kasuwannin ƙasar Don Lura da Farashin Kayayyaki

0
Hukumomin Saudiyya sun kai Samame Kasuwannin ƙasar Don Lura da Farashin Kayayyaki   Ma'aikatar kasuwanci ta ƙasar Saudiyya ta ce ta tura tawagar masu sanya ido domin duba kasuwanni a biranen Makka da Madina don lura da farashin kayayyaki a cikin...

Mutane 25 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Bauchi

0
Mutane 25 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Bauchi Haɗarin ya faru ne akan hanyar Hadeja-Potiskum ta zuwa ƙaramar hukumar Gamawa dake jihar Bauchi. Direban motar ya rasa yadda zai sarrafa motar ne, wanda hakan yasa ya aukawa wasu mutane...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta