Home Taska Page 65

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ƴan Bindiga sun Hallaka Ƴan Sanda Uku a Jihar Edo

0
Ƴan Bindiga sun Hallaka Ƴan Sanda Uku a Jihar Edo   A ranar Alhamis ne wasu ‘yan bindiga suka kashe jami’an ‘yan sanda uku da jikkata wani guda ɗaya a wani hari da suka kai a jihar Edo. Bayanai sun ce jami’an...

Ƴan Sanda da Masu Zanga-Zanga a Paris Sun yi Artabu

0
Ƴan Sanda da Masu Zanga-Zanga a Paris Sun yi Artabu An yi arangama tsakanin 'yan sanda da masu zanga zanga a Paris, a yayin zanga zangar nuna kin amincewa da kara shekaru riyata a kasar. Ɗaruruwan mutane ne suka bi titunan...

Mun Kashe Ƴan Boko Haram 48 – Rundunar Sojin Najeriya

0
Mun Kashe Ƴan Boko Haram 48 - Rundunar Sojin Najeriya   Rundunar sojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe mayaƙan Boko Haram 48, sannan wasu 974 sun ajiye makamai tare da miƙa wuya. Daraktan yaɗa labaran hedkwatar tsaron ƙasar, Manjo Janar...

Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa

0
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa   Wasu da ake zargin ƴan bindiga, sun yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, farfesa Onje Gye-Wado. Mai magana da yawun ƴan sandan jihar, DSP Ramhan Nansel, ya tabbatar...

Ƴan Bindiga sun Kashe Mutane 50 a Jihar Benue

0
Ƴan Bindiga sun Kashe Mutane 50 a Jihar Benue Rahotannin kafafen yaɗa lababru sun ce an gano akalla gawarwakin ƙauyawa 51 da aka kashe a unguwar Umogidi da ke Otukpo a jihar Benue bayan da wasu gungun 'yan bindiga suka...

Cire Tallafin Man Fetur zai Kara Jefa Talaka Cikin Matsi – Kungiyar Matasan Arewacin...

0
Cire Tallafin Man Fetur zai Kara Jefa Talaka Cikin Matsi - Kungiyar Matasan Arewacin Najeriya   Wata kungiyar matasan arewacin Najeriya ta ce ba zata amince da yunkurin cire tallafin man fetur ba. Kungiyar ta ce cire tallafin zai kara jefa talaka...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Iyalan Hakimin Karamar Hukumar Tsanyawa

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Iyalan Hakimin Karamar Hukumar Tsanyawa   Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun farmaki gidan hakimin kauyen Nasarawa a karamar hukumar Tsanyawa, jihar Kano. Maharan sun sace Halima Kabiru wacce mata...

Sabon Rikici: Rayukan Mutane 17 Sun Salwanta a Jihar Taraba

0
Sabon Rikici: Rayukan Mutane 17 Sun Salwanta a Jihar Taraba   Sabon rikici ya barke tsakanin wasu kabilai a kananan hukumomin Ussa da Takum na jihar Taraba. A rikicin na baya-bayan nan, mutane a kalla 17 sun riga mu gidan gaskiya kamar...

Farkon 2023: Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 871 a Iran

0
Farkon 2023: Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 871 a Iran   Rahotanni da hukumomi suka fitar a Iran, sun bayyana cewa mutum 871 ne suka mutu sakamakon hatsarin mota a farkon wannan shekara. Mataimakin shugaban 'yan sandan kula da zirga-zirgar ababen hawa...

Ƴan Sandan Isra’ila Suka Kai Hari Kan Masallata a Masallacin Kudus

0
Ƴan Sandan Isra'ila Suka Kai Hari Kan Masallata a Masallacin Kudus   Ƴan sandan Isra'ilan sun kai samame Masallacin Kudus ɗin ne lokacin da musulmi ke ibada. Ƴan sandan sun ce sun kai harin ne a matsayin martani ga masu zanga-zanga. Kakakin shugaban...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno