Ecowas ta yi Allah Wadai da Garkuwa da Yara 80 a Arewacin Najeriya
Ecowas ta yi Allah Wadai da Garkuwa da Yara 80 a Arewacin Najeriya
Kungiyar Tattalin Arzikin ƙasashen Afirka ta yamma ECOWAS ta yi Allah wadai da garkuwa da yara 80 a arewacin Najeriya cikin makon da ya gabata.
Mafi yawan waɗanda...
An Gurfanar da Tsohuwa Mai Shekaru 78 a Kotu Kan Laifin Fashi a Banki
An Gurfanar da Tsohuwa Mai Shekaru 78 a Kotu Kan Laifin Fashi a Banki
Ƴan sanda sun ce sun sake kama wata tsohuwa mai shekara 78 bisa zargin ta da yin fashi a wani banki a jihar Missouri.
Dama dai an...
Ƴan Fashi sun Kashe Sojojin Nijar 5
Ƴan Fashi sun Kashe Sojojin Nijar 5
Rahotanni na cewa sojojin Jamhuriyar Nijar guda biyar ne suka rasa ransu a jihar Agadez yayin da suke yi wa ayarin masu haƙar zinare rakiya.
Wasu mutane da ba a san ko su wane...
Ramadana: An Haramta wa Limamai Karanta Ƙur’ani Daga Wayar Hannu a Lokacin Sallolin Dare
Ramadana: An Haramta wa Limamai Karanta Ƙur’ani Daga Wayar Hannu a Lokacin Sallolin Dare
Ma’aikatar waƙafi da harkokin addinin Musulunci ta Kuwait ta haramta wa limamai karanta Alƙur’ani daga wayoyinsu na hannu a lokutan nafilfilun dare na watan Ramadana.
Jaridar Al...
Satar Wayar Android: Matasa Sun Cinna wa ɓarawo Wuta
Satar Wayar Android: Matasa Sun Cinna wa ɓarawo Wuta
Wani ɓarawo ya gamu da ajalin sa bayan wasu matasa sun cinna masa wuta a Cross River.
Ana zargin matashin mai ƙananan shekaru da laifin satar wayar salula ta Android ya arce...
Bayan Garkuwa da Mutane 85: ‘Yan Bindiga Sun Sassauta Kudin Fansa
Bayan Garkuwa da Mutane 85: 'Yan Bindiga Sun Sassauta Kudin Fansa
Ƴan bindigan da suka sace mutum 85 a jihar Zamfara sun sassauta kan kuɗin fansan da suka nemi a ba su.
Ƴan bindigan sun ce yanzu kowane mutum ɗaya dole...
Hukumar Alhazai ta Birnin Tarayya ta Sanar da Ranar Kammala Biyan Kuɗin Hajjin 2023
Hukumar Alhazai ta Birnin Tarayya ta Sanar da Ranar Kammala Biyan Kuɗin Hajjin 2023
Hukumar jindaɗin Alhazai ta birnin tarayya Abuja ta bayyana ranar kammala biyan kuɗin Hajjin bana.
Hukumar tace saɓawa hakan ka iya janyowa maniyyata matsala wajen tafiya zuwa...
Ya Kamata Limamai da Fastoci su Daina Cusa wa Mabiya ƙiyayya – Alhaji Sa’ad...
Ya Kamata Limamai da Fastoci su Daina Cusa wa Mabiya ƙiyayya - Alhaji Sa'ad Abubakar III
Sarkin Musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce wasu ƴan barandan siyasa na barazana ga tarihin Najeriya da na al’ummarta.
A cikin wani saƙon...
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Zamfara sun Tarwatsa Ƴan Fashin Daji
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Zamfara sun Tarwatsa Ƴan Fashin Daji
Rundunar ƴan sanda a jihar Zamfara ta ce jami'anta sun tarwatsa wani yunƙurin ƴan bindiga na kai hari a wani ƙauye da ke yankin ƙaramar hukumar Tsafe.
Haka nan jami'an sun...
An Saki Tsohon Mataimakin Gwamnan Nasarawa Bayan Garkuwa da Shi
An Saki Tsohon Mataimakin Gwamnan Nasarawa Bayan Garkuwa da Shi
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sako tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa a Najeriya, Onje Gye-Wado, bayan sace shi da suka yi a ranar Juma'a.
Mai magana...