Home Taska Page 63

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rikicin Sudan: Amurka ta Kwashe Jami’anta Daga ƙasar

0
Rikicin Sudan: Amurka ta Kwashe Jami'anta Daga ƙasar Shugaba Joe Biden ya ce sojojin Amurka sun kwashe jami'an ƙasar da kuma iyalansu daga Sudan. Ya ce ya yi alfahari da jajircewar ma'aikatan ofishin jakadancin ƙasar sannan ya godewa ƙasashen Djibouti da...

Hatsarin Jirgi ya yi Sanadin Kashe Mutane a Mali

0
Hatsarin Jirgi ya yi Sanadin Kashe Mutane a Mali   Hukumomin soji a Mali sun sanar da rikitowar wani jirgin sama kan gidajen mutane a Bamako babban birnin ƙasar. Sanarwar da sojin suka fitar ta bayyana cewa jirgin yana kan hanyarsa ta...

Gwamnatin Tarayya ta Bayar da Hutun Sallah

0
Gwamnatin Tarayya ta Bayar da Hutun Sallah   Gwamnatin Najeriya ta ayyana Juma'a 21 da Litinin 24 ga watan Afrilu a matsayin ranakun hutu don gudanar da shagulgulan bukukuwan ƙaramar sallah. Ministan harkokin cikin gida na ƙasar Ogbeni Rauf Aregbesola, ne ya...

Jihar Montana a Amurka za ta Haramta Amfani da Manhajar TikTok

0
Jihar Montana a Amurka za ta Haramta Amfani da Manhajar TikTok   Jihar Montana ta kasance ta farko a Amurka da ta amince da ƙudurin dokar haramta amfani da manhajar Tiktok. Idan har gwamnan jihar ya sanya hannu kan ƙudurin dokar to...

Gobara: Mutane 16 Sun Mutu a Dubai

0
Gobara: Mutane 16 Sun Mutu a Dubai   Mutum 16 sun mutu ciki har da wasu Indiyawa huɗu a wata gobara da ta tashi a wani gini a Dubai. Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na PTI sun ce, wasu mutum tara na...

Littafin Nadama: Cutar Sankara A Fayyace

0
Littafin Nadama: Cutar Sankara A Fayyace Littafin Wasan kwaikwayo na NADAMA yana dauke da labarun ma su sanya fargaba, tashin hankali, tausayi, farin ciki, da bakin ciki a zukatan masu karatu, tare da nu ni ga mahimmancin hakuri, gaskia da...

An Kori ‘Yan Sanda Uku da ke yi wa Rarara Rakiya

0
An Kori 'Yan Sanda Uku da ke yi wa Rarara Rakiya Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kori wasu jami'anta uku daga aiki bayan ta same su da laifukan rashin ɗa'a. Wata sanarwa da jami'in hulɗa da jama'a na rundunar...

Tsohon Shugaban 3SC, Baba Lankondoro ya Mutu

0
Tsohon Shugaban 3SC, Baba Lankondoro ya Mutu   Tsohon shugaban kungiyar 3SC kuma masoyin kwallon kafa mafi tsufa a Najeriya, Baba Lankondoro, ya kwanta dama. Mista Olaniyan, shugabam 3SC ya tabbatar da rasur jigon ƙungiyar da safiyar Alhamis, yace zasu je ta'aziyya...

Hukumomi Sun Fara Bincike Kan Rushewar Gini Mai Hawa Bakwai a Legas

0
Hukumomi Sun Fara Bincike Kan Rushewar Gini Mai Hawa Bakwai a Legas   Hukumomi a Najeriya sun ce suna bincike kan wani gini mai hawa bakwai da ya rushe wanda ake aikinsa a jihar Legas. An ceto mutum bakwai daga cikin ɓaraguzan...

Gwamnatin Norway ta Kori Jakadun Rasha 15 daga ƙasar

0
Gwamnatin Norway ta Kori Jakadun Rasha 15 daga ƙasar   Gwamnatin ƙasar Norway ta kori jakadun Rasha 15 bayan zargin su da leƙen asiri, kafin sallamarsu daga Norway. Jami'an na aiki ne a ofishin jakadancin Rasha da ke Oslo babban birnin ƙasar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta