Sauyin Yanayi na ƙara Yaɗa Cutar Zazzabin Cizon Sauro – Rahoto
Sauyin Yanayi na ƙara Yaɗa Cutar Zazzabin Cizon Sauro - Rahoto
Wani sabon rahoto ya yi gargaɗin cewa sauyin yanayi na ƙara yaɗa cutar Malaria, musamman yadda aka fuskanci tsananin zafi a sassa daban-daban na duniya.
Rahoton da Global Fund ta...
Hatsarin Mota ya yi Sanadin Mutuwar ‘Yan Sanda Uku a Kaduna
Hatsarin Mota ya yi Sanadin Mutuwar 'Yan Sanda Uku a Kaduna
Wasu ‘yan sanda uku sun rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a garin Kidanda da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna.
Ƴan sandan na...
Aikata Zamba: EFCC ta kai Kakakin Majalisar Jihar Ondo Kotu
Aikata Zamba: EFCC ta kai Kakakin Majalisar Jihar Ondo Kotu
Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Ta'annati EFCC ta gurfanar da kakakin majalisar jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya, Rt. Hon. Bamidele Oloyeloogun a...
WHO ta yi Kira ga ƙasashen Duniya da su Ninka Kuɗaɗen Zuba Jari Don...
WHO ta yi Kira ga ƙasashen Duniya da su Ninka Kuɗaɗen Zuba Jari Don Kawar da Cutar Malaria
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta yi kira ga ƙasashen duniya ta su ninka kuɗaɗen da suke bayarwa don yaƙar cutar zazzaɓin...
Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga a Zamfara Tare da Kwato AK-47 Gudu 2
Sojojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Bindiga a Zamfara Tare da Kwato AK-47 Gudu 2
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar fatattakar ‘yan ta’adda a jihar Zamfara.
An hallaka ‘yan bindiga bakwai tare da kwato kayayyakin...
Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 5 a Jihar Kano
Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 5 a Jihar Kano
Mutane a Jihar Kano sun shiga jimamin rashin yan uwansu da suka rasu sakamakon wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a ranar Lahadi 23 ga watan Afrilu.
Kamar...
Motar da Ake Kira da Waya ta zo Har Inda Ake so ta Jawo...
Motar da Ake Kira da Waya ta zo Har Inda Ake so ta Jawo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta
Wani matashin da ya kira motarsa ta hanyar amfani da wayarsa sannan ta zo ya yadu a kafar sada zumunta ta...
Rikicin Sudan: Najeriya za ta Kwashe ɗalibai 5000 Daga ƙasar
Rikicin Sudan: Najeriya za ta Kwashe ɗalibai 5000 Daga ƙasar
Ministan harkokin wajen Najeriya Geoffrey Onyeama ya shaida wa BBC cewa ofishin jakadancin ƙasar a Sudan yana ƙoƙarin shirya motocin bas-bas da za su kwashe ɗaliban ƙasar kimanin 5000.
Ana dai...
ƙasashen da Suka Kwashe Mutanensu Daga Sudan Zuwa Yanzu
ƙasashen da Suka Kwashe Mutanensu Daga Sudan Zuwa Yanzu
Daidai lokacin da yaƙin da ake gwabzawa ya shiga mako na biyu, ƙasashen waje sun fara ƙoƙarin kwashe jami'an diflomasiyyarsu da kuma'yan ƙasashensu a ƙarshen makon da ya wuce.
Ga taƙaitaccen bayani...
An Hallaka Dubban Fararen Hula a Burkina Faso
An Hallaka Dubban Fararen Hula a Burkina Faso
Hukumomi a arewacin Burkina Faso sun ce an kashe fararen hula kusan 60 a ƙauyen Karma da ke kan iyaka da ƙasar Mali.
Wani mai shigar da ƙara a yankin ya ce an...












