Home Taska Page 61

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rasha na Ci gaba da Kai Hare-Hare Birnin Bakhmut na Ukraine

0
Rasha na Ci gaba da Kai Hare-Hare Birnin Bakhmut na Ukraine   Jami'ai a birnin Kyiv, sun ce Rasha ta zafafa kai hare-hare da makaman Atilari da na roka a kusa da birnin Bakhmut na Ukraine. Rahotanni sun bayyana cewa an kai...

Gobara ta Lalata Shaguna 150 a Kasuwar Ƴan Katako da ke Zariya

0
Gobara ta Lalata Shaguna 150 a Kasuwar Ƴan Katako da ke Zariya Akalla shaguna 150 ne gobara ta lalata a kasuwar ƴan Katako da ke Zariya a jihar Kaduna. Rahotanni sun ce gobarar ta tashi ne da misalin karfe 1 na...

Rikicin Sudan: Dakarun RSF Sun Zargi Sojojin ƙasar da Far wa Sansanoninsu

0
Rikicin Sudan: Dakarun RSF Sun Zargi Sojojin ƙasar da Far wa Sansanoninsu     Dakarun RSF da ke faɗa a Sudan, sun zargi sojojin ƙasar da far wa sansanoninsu da ke yankin Kafuri da birnin Bahri da kuma arewacin Khartoum. Dakarun sun ce...

Karin Bayani: Abin da ke Faruwa a Sudan Kawo Yanzu!

0
Karin Bayani: Abin da ke Faruwa a Sudan Kawo Yanzu!   Yarjejeniyar tsagaita buɗe wuta da aka cimma a Sudan - tsakanin ɓangarorin da ke faɗa wato sojojin ƙasar da kuma dakarun RSF za ta kawo karshe a daren yau. Ana...

Adadin Yawan Mutanen da ke Amfani da Intanet a Jihar Kano

0
Adadin Yawan Mutanen da ke Amfani da Intanet a Jihar Kano Hukumar ƙididdiga ta ƙasa ta ce layukan wayar salula miliyan 222.6 ake da su a ɗaukacin Najeriya a ƙarshen shekara ta 2022. Alƙaluma sun nuna cewa an samu ƙarin layukan...

Ambaliyar Ruwa ta Tafi da Gidaje da Dama a Jalingo

0
Ambaliyar Ruwa ta Tafi da Gidaje da Dama a Jalingo     Mamakon ruwan sama ya shanye gidaje da dama a Jalingo, babban birnin jihar Taraba a safiyar ranar Litinin. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Lamarin ya faru ne a lokacin da...

Musabbabin Rikicin ƙasar Sudan

0
Musabbabin Rikicin ƙasar Sudan Muna ta jin labarai da dama kan faɗan da ake ci gaba da yi a Sudan a tsawon mako ɗaya da ya gabata, to amma me ya sa ake faɗan? Rikicin da ya ɓarke a faɗin ƙasar...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama ‘Yan Daba da ke Amfani da Wuƙaƙe...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama 'Yan Daba da ke Amfani da Wuƙaƙe Don Cutar da Mutane   Rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya, ta kama wasu da ake zargi da aikata daba ta hanyar...

Sauyin Yanayi na ƙara Yaɗa Cutar Zazzabin Cizon Sauro – Rahoto

0
Sauyin Yanayi na ƙara Yaɗa Cutar Zazzabin Cizon Sauro - Rahoto   Wani sabon rahoto ya yi gargaɗin cewa sauyin yanayi na ƙara yaɗa cutar Malaria, musamman yadda aka fuskanci tsananin zafi a sassa daban-daban na duniya. Rahoton da Global Fund ta...

Hatsarin Mota ya yi Sanadin Mutuwar ‘Yan Sanda Uku a Kaduna

0
Hatsarin Mota ya yi Sanadin Mutuwar 'Yan Sanda Uku a Kaduna   Wasu ‘yan sanda uku sun rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a garin Kidanda da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna. Ƴan sandan na...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno