Home Taska Page 60

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha ta Roƙi a Kawo Karshen Yaƙin Sudan

0
Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha ta Roƙi a Kawo Karshen Yaƙin Sudan   Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta roƙi a a haɗa karfi da karfe domin lafar da kurar rikicin Sudan. Jaridar Premium Times ta Najeriya ta rawaito Aisha Buhari na wannan...

‘Yan Bindiga Sun Saki Karin Dalibai Uku na Kwalejin Yauri

0
'Yan Bindiga Sun Saki Karin Dalibai Uku na Kwalejin Yauri   'Yan bindiga sun saki dalibai mata uku cikin bakwai da suka saura na kwalejin tarayya ta Yauri da suke garkuwa da su. An shafe kwanaki 60 na tattauna kafin a saki...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Coci Sun yi Garkuwa da Mutane 25 a Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Coci Sun yi Garkuwa da Mutane 25 a Kaduna   Wasu `yan bindiga sun kai hari kan wani Coci da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya inda suka sace mutum akalla...

Rikicin Sudan: Babu Amfanin Tattauna Idan ba za a Tsagaita Wuta ba – Burhan

0
Rikicin Sudan: Babu Amfanin Tattauna Idan ba za a Tsagaita Wuta ba - Burhan   Ana ɗan samun takaitattun bayanai kan tattaunawar sulhu da Saudiyya da Amurka ke jagoranta kan Sudan a birnin Jeddah. A ranar 6 ga watan Mayu aka soma...

Adadin ‘Yan jarida da Sojojin Isra’ila Suka Kashe Cikin Shekara 21

0
Adadin 'Yan jarida da Sojojin Isra'ila Suka Kashe Cikin Shekara 21   Wata kungiya mai rajin kare lafiyar 'yan jarida ta ce jami'an tsaron Isra'ila sun kashe 'yan jarida akalla 20 tun daga shekara ta 2001, inda ta zargi sojojin kasar...

Sudan: Bazan Tattauna da Kowa ba Har Sai an Kawo ƙarshen Rikicin ƙasar –...

0
Sudan: Bazan Tattauna da Kowa ba Har Sai an Kawo ƙarshen Rikicin ƙasar - Hemedti   Ɗaya daga cikin janar-janar ɗin sojin da ke faɗa da juna a Sudan, wanda ke jagorantar dakarun RSF ya shaida wa BBC cewa ba zai...

Jami’an ‘Yan Sandan Jihar Kano Sun Kama Bindigogin AK-47

0
Jami'an 'Yan Sandan Jihar Kano Sun Kama Bindigogin AK-47 Yan sanda sun kama wasu bindigogin AK-47 guda hudu da ake kokarin shigewa da su a jihar Kano. Jami'an tsaro da ke sintiri a Kwanar Garko da ke kan hanyar Bauchi zuwa...

Hatsarin Mota ya Rutsa da ɗaliban Jami’ar Najeriya, ya yi Ajalin Mutane 5

0
Hatsarin Mota ya Rutsa da ɗaliban Jami'ar Najeriya, ya yi Ajalin Mutane 5   Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin mutane biyar a jihar Bayelsa ranar Jumu'a 28 ga watan Afrilu, 2023. Rahotanni sun nuna cewa ɗaya daga cikin motocin da...

Masu Sharar Titi Sun Magantu Kan Albashin da Ake Biyansu

0
Masu Sharar Titi Sun Magantu Kan Albashin da Ake Biyansu   Wasu mata da aka dauka aikin shara da tsaftace tituna sun ba da labarin rayuwarsu. Sun bayyana gwagwarmayar da suke sha wajen rayuwa a kan albashin N8000 duk wata. Matan sun kuma...

Sama da Shekaru 2: Hukumomin Dake Karkashin Ma’aikatar Cikin Gida Sun Koka Kan Rashin...

0
Sama da Shekaru 2: Hukumomin Dake Karkashin Ma'aikatar Cikin Gida Sun Koka Kan Rashin Karin Albashi   Hukumomin dake karkashin ma'aikatar cikin gida, wanda suka hada da NIS, NSCDC, FFS da NCS sun koka kan yadda maganar karin albashinsu taki ci...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno