Ƴan Sanda da Masu Zanga-Zanga a Paris Sun yi Artabu

An yi arangama tsakanin ‘yan sanda da masu zanga zanga a Paris, a yayin zanga zangar nuna kin amincewa da kara shekaru riyata a kasar.

Ɗaruruwan mutane ne suka bi titunan da ke sassan biranen kasar.

Masu zanga zangar sun kona gine gine da dama da suka hada da bankuna biyu.

An dai shafe fiye da kwana 10 ana wannan zanga zanga a kan kin amincewa da kara shekarun ritaya ga ma’aikatan kasar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here