Home Taska Page 80

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Dakarun Rasha Sun Kai Hari Yankin Kherson na Ukraine

0
Dakarun Rasha Sun Kai Hari Yankin Kherson na Ukraine Dakarun Rasha a kudancin Ukraine sun fara luguden wuta ta sama a yankin Kherson da a baya-bayan nan sojojin Ukraine suka karbo shi. Shugaba Volodymyr Zelensky, ya ce a yanzu yakin ya...

Najeriya na Fuskantar Barazanar Faɗawa Cikin Matsalar Abinci a 2023 – IMF

0
Najeriya na Fuskantar Barazanar Faɗawa Cikin Matsalar Abinci a 2023 - IMF   Asusun Lamuni na Duniya IMF, ya ce Najeriya na fuskantar barazanar faɗawa cikin matsalar abinci a 2023, saboda hauhawar farashi da kuma ambaliyar da tsadar taki. A cewar kiddidiga...

Mayakan ISWAP Sun Kashe Jami’an Tsaro da Farar-hula a Borno

0
Mayakan ISWAP Sun Kashe Jami'an Tsaro da Farar-hula a Borno Mayakan jihadi sun kai hari sansanin soji da wani yankin Borno tare da kashe sojoji 9, da 'yan sanda biyu da kuma farar-hula, kamar yada majiyoyin tsaro da mazauna yanki...

An Bayar da kwangilar Zagaye Jami’ar Usman Dan Fodio ga Kamfanin Amis Construction Nigeria...

0
An Bayar da kwangilar Zagaye Jami'ar Usman Dan Fodio ga Kamfanin Amis Construction Nigeria Limited - Adamu Adamu   Jami'oin Gwamnatin Tarayya Dai Na Fusaktan Nakasu da koma Baya wajen gudanar da jami'oinsu kamar yadda Kungiyar ASUU tai ikirari. Jami'ar Usman Dan...

An Kama Ma’aikatan Gwamnati da Masu Ritaya Kan Aikata Zambar N4.8bn

0
An Kama Ma'aikatan Gwamnati da Masu Ritaya Kan Aikata Zambar N4.8bn   Hukumar dakile cin hanci da rashawa ta kwamushe ma'aikata bisa zargin aikata zamba kan wani aiki. An kuma zargi wasu kamfanoni uku da hannu a lamarin, lamarin da ya kai...

Hatsari ya Rutsa da Ayarin Kwamishinan Kananan Hukumoni da Harkokin Naɗin Sarauta na Jihar...

0
Hatsari ya Rutsa da Ayarin Kwamishinan Kananan Hukumoni da Harkokin Naɗin Sarauta na Jihar Bauchi   Jerin gwanon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Bauchi sun yi hatsari a kan hanyarsu ta zuwa taron siyasa. Bayanai sun nuna cewa mutum biyu sun rasa...

‘Dan Najeriya ya Janyo Cecekuce Yayi da ya je Zuba $500,000 Wacce Tayi Daidai...

0
'Dan Najeriya ya Janyo Cecekuce Yayi da ya je Zuba $500,000 Wacce Tayi Daidai da N220m a Asusun Banki   Hoton ‘dan Najeriya wanda yaje zuba kudi har $500,000 wanda yayi daidai da N220 miliyan a banki, ya janyo maganganu a...

Ghana ta Karyata Labari da ke Cewa ta Gargaɗi ‘Yan Kasarta Kan Zuwa Najeriya

0
Ghana ta Karyata Labari da ke Cewa ta Gargaɗi 'Yan Kasarta Kan Zuwa Najeriya   Ma'aikatar harkokin wajen Ghana ta fitar da sanarwar da ke karyata wani labari da ke cewa ta gargaɗi 'yan kasarta kan zuwa Najeriya. A yammacin jiya Laraba...

Gwamnatin Kaduna ta Kashe Kasurgumin ɗan Fashin Daji

0
Gwamnatin Kaduna ta Kashe Kasurgumin ɗan Fashin Daji   Gwamnatin jihar Kaduna, a Najeriya, ta ce ta tabbatar da kashe wani ƙasurgumin ɗan fashin daji da ya yi ƙaurin suna wajen kai hare-hare da satar mutane a yankunan Kajuru da Kachia...

Babu Yadda za a yi Laifin Wani ya Shafe ni – Shugaban EFCC

0
Babu Yadda za a yi Laifin Wani ya Shafe ni - Shugaban EFCC   Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati EFCC AbdulRasheed Bawa ya ce ya daukaka kara dangane da hukuncin da wata kotun birnin tarayya ta...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja