Home Taska Page 79

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Tsawaita Shekarun Ritaya: Ma’aikatan Faransa Sun Shiga Yajin Aiki

0
Tsawaita Shekarun Ritaya: Ma'aikatan Faransa Sun Shiga Yajin Aiki   Ma'aikata a Faransa sun soma wani yajin aiki a karo na biyu a fadin kasar kan shirin Shugaba Emmanuel Macron na mayar da shekarun da ma'aikatan kasar za su yi ritaya...

Mayakan ISWAP na Raba wa Matafiya Tsofaffin Naira a Jihar Borno

0
Mayakan ISWAP na Raba wa Matafiya Tsofaffin Naira a Jihar Borno     Wasu wadanda ake kyautata zaton mayakan kungiyar ISWAP ne sun fara raba wa matafiya tarin tsofaffin takardun kudi a manyan hanyoyin yankin da ke kusa da tafkin Chadi. Rahotanni daga...

Shugabannin Bankuna Sun Bayyana Goyon Bayansu Kan Dage Ranar Daina Amfani da Tsofaffin Kudi

0
Shugabannin Bankuna Sun Bayyana Goyon Bayansu Kan Dage Ranar Daina Amfani da Tsofaffin Kudi   Ranar Alhamis kwamitin majalisar wakilai ta zanna da shugabannin bankuna a Najeriya. Majalisa ta gayyaci gwamnan CBN, Godwin Emefiele, amma yayi kunnen uwar shegu ga gayyatar. Gwamnatin shugaba...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta kama Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kuɓutar...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Neja ta kama Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kuɓutar da Mutum 7   Rundunar 'yan sandan jihar Neja da ke arewacin Najeriya ta ce ta kama mutum biyu da take zargi da garkuwa da mutane a...

An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta

0
An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta Sarkin Fulanin Dambatta da ke jihar Kano, Alhaji Aminu Bello Sulaiman ya amince da naɗin Amb. Mustapha a matsayin wazirin  Dambatta. Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwar naɗin da fadar Sarkin Fulanin...

Batun Sabbin Kudi: Kai Abokina ne, Amma Zan sa a Kama ka – Gbajabiamila...

0
Batun Sabbin Kudi: Kai Abokina ne, Amma Zan sa a Kama ka - Gbajabiamila ga Emefiele   Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar amfani da tanadin kundin tsarin mulkin kasar nan; sashe na 89(D) don kwamushe gwamnan...

Abinda ya yi Sanadin Mutuwar Fulani Makiyaya 28 a Nasararwa

0
Abinda ya yi Sanadin Mutuwar Fulani Makiyaya 28 a Nasararwa   Wasu Fulani makiyaya sun gamu da ajalinsu a jihar Nasarawa sakamakon tashim Bam da ya rutsa da su. Kawo yau Alhamis, kwamishanan yan sanda ya ce mutum ashirin da takwas ne...

Shugaban Ukraine ya yi Maraba da Matakin Amurka da Jamus

0
Shugaban Ukraine ya yi Maraba da Matakin Amurka da Jamus   Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi maraba da matakin gwamnatocin Washington da Berlin na shirin aike musu da tankunan yaƙi. Yace abu mai muhimmanci a yanzu shi ne a saki jiki...

Saudiyya za ta Karɓi Baƙunci Mahajjata Miliyan Biyu a Bana

0
Saudiyya za ta Karɓi Baƙunci Mahajjata Miliyan Biyu a Bana   Saudiyya na shirin karɓar baƙuncin mahajjata miliyan biyu daga faɗin duniya a wannan shekarar ta 1444, kamar yadda Ministan Hajji da Umrah Dr Tawfiq Al-Rabiah ya bayyana. Dr. Al-Rabiah ya bayyana...

Sokoto: Jama’a Sun Koka Kan Yadda ‘Yan Kasuwa Suka Dai na Karbar Tsofaffin Kudi

0
Sokoto: Jama'a Sun Koka Kan Yadda 'Yan Kasuwa Suka Dai na Karbar Tsofaffin Kudi     Mazauna jihar Sakkwato sun shiga cikin rudani bayan masu saide-saide sun murje ido sun ki amsar tsofaffin kudi. Duk da hakan, bankuna na cigaba da bada tsoffin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta