Home Taska Page 80

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

N89.09trn: Emefiele ya Maida Martani Kan Maganar Gudaji Kazaure

0
N89.09trn: Emefiele ya Maida Martani Kan Maganar Gudaji Kazaure   Gwamnann babban bankin kasa ya mayar da martani kan zargin da gudaji kazaure yayi na batan wasu kudade. A waccar shekarar data gabata ne dai gudajin yayi wannan zargin, inda yace akwai...

Gobara ta Kona Dakin Ajiyan Kayayyakin Abinci na Kamfanin Sumal Foods Limited

0
Gobara ta Kona Dakin Ajiyan Kayayyakin Abinci na Kamfanin Sumal Foods Limited   Yanzu muke samun mummunan labarin yadda gobara ta kama dakin ajiyan kayayyakin abinci a kamfanin Sumal Foods Limited. A cewar rahoton Punch, gobarar ta tashi ne a ma’ajiyar kayan...

Sauya Takardun Naira ya Taimaka Wajen Rage Aikata Manyan Laifukan Garkuwa – Emefiele

0
Sauya Takardun Naira ya Taimaka Wajen Rage Aikata Manyan Laifukan Garkuwa - Emefiele   Gwamnan CBN ya ce a tunaninsa sauya takardun naira ya taimaka wajen rage aikata manyan laifukan garkuwa. Godwin Emefiele yace mai yuwawa sabon tsarin ya rage wa yan...

‘Yan Najeriya Kuyi Hakuri Amma ba Zan Sauya Ranar Daina Amfani da Tsofaffin Takardun...

0
'Yan Najeriya Kuyi Hakuri Amma ba Zan Sauya Ranar Daina Amfani da Tsofaffin Takardun Kudi Naira ba - Emefiele     Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mr Godwin Emefiele, ya bayyana cewa yan Najeriya suyi hakuri amma ba zai sauya ranar daina...

Hatsarin Mota ya yi Sanadiyyar Rasa Rayukan Fadawan Shehun Borno

0
Hatsarin Mota ya yi Sanadiyyar Rasa Rayukan Fadawan Shehun Borno     Hukumar kiyaye hadurra ta kasa ta tabbatar da cewa wani hatsarin mota ya rutsa da rayukan wasu faɗawan Shehun Borno guda uku, Alhaji Abubakar Umar Ibn Garbai El-kenmi, a kan...

Ƙasashen Brazil da Argentina na Shirin Samar da Takardar Kuɗi Iri ɗaya

0
Ƙasashen Brazil da Argentina na Shirin Samar da Takardar Kuɗi Iri ɗaya   Ƙasashen Brazil da Argentina sun sanar da shirinsu na samar da takardar kuɗin bai ɗaya da zimmar haɓaka kasuwanci tsakanin ƙasashen biyu na Kudancin Amurka. Shugaba Lula da Silva...

Bayan Kashe Mutane 12: An Sake Kai Hari a Kudancin California

0
Bayan Kashe Mutane 12: An Sake Kai Hari a Kudancin California   Kwanaki biyu bayan kashe mutum 12 a harin bindiga a Los Angeles, an sake kai wani harin a Kudancin California. A harin na jiya yan sanda sun tabbatar da kashe...

Hukuncin da Kotun Rwanda ta Yanke wa Tsohon Ministan Matasa da Al’Adu na Kasar

0
Hukuncin da Kotun Rwanda ta Yanke wa Tsohon Ministan Matasa da Al'Adu na Kasar     Wata babbar kotu a kasar Rwanda ta yanke wa wani tsohon ministan matasa da al'adu ɗaurin shekaru biyar a gidan yari bisa samunsa da laifin cin...

NAFDAC ta Gargaɗi Masu Sayen Magunguna a Hannun Masu Yawo a Kan Tituna da...

0
NAFDAC ta Gargaɗi Masu Sayen Magunguna a Hannun Masu Yawo a Kan Tituna da Akwaku     Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya NAFDAC ta gargaɗi 'yan ƙasar da su daina sayen magunguna a hannun masu yawo a kan...

Dakarun Somaliya Sun ƙwato Gini Daga Hannun Mayaƙan Al-Shabab

0
Dakarun Somaliya Sun ƙwato Gini Daga Hannun Mayaƙan Al-Shabab   Kafofin yaɗa labaran Somaliya sun ce dakarun ƙasar sun yi wa wani ginin gwamnati a tsakiyar birnin Mogadishu ƙawanya, domin kawo ƙarshen mamayar da mayaƙan al-Shabab ta yi wa ginin. Lamarin ya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta