‘Yan Najeriya Kuyi Hakuri Amma ba Zan Sauya Ranar Daina Amfani da Tsofaffin Takardun Kudi Naira ba – Emefiele

 

 

Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mr Godwin Emefiele, ya bayyana cewa yan Najeriya suyi hakuri amma ba zai sauya ranar daina amfani da tsaffin takardun kudin Naira ba.

Emefiele ya bayyana hakan ne ranar Talata, 24 ga Junariu, 2023 bayan zaman MPC a birnin tarayya Abuja.

Ya bayyana cewa shi dai har yanzu bai ga dalilin da zai sa a kara wa’adin ba saboda an baiwa jama’a kwanaki 100 su mayar da kudadensu banki.

Ya ce ko shugaba Muhammadu Buhari ya fadi hakan sau biyu cewa duk mai kudin halal, kwanaki 100 sun isa ya mayar da kudadensa banki

naija com newspaper

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here