Home Taska Page 78

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sakai 41 a Jihar Katsina

0
'Yan Ta'adda Sun Kashe 'Yan Sakai 41 a Jihar Katsina   Mazauna wasu kauyuka da ke karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina suna zaman makoki sakamakon rasa yan uwansu da dama. Hakan ne zuwa ne yayin da wasu yan ta'adda suka kashe...

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 da Zargin Sayar da Jabun Sababbin Kuɗi

0
'Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 da Zargin Sayar da Jabun Sababbin Kuɗi   Rundunar 'yan sandan Jihar Enugu a kudancin Najeriya ta ce ta kama mutum biyu da zargin sayarwa tare da yin ciniki da jabun sabuwar takardar naira N1,000...

ɓoye Sabbin Kuɗi: ICPC ta Kama Manajojin Banki Biyu

0
ɓoye Sabbin Kuɗi: ICPC ta Kama Manajojin Banki Biyu   Hukumar yaƙi da laifukan cin hanci da rashawa a Najeriya, ICPC, ta kama manajan ayyuka na reshen bankin FCMB a Jihar Osun saboda zargin ɓoye sababbin takardun naira. ICPC ta ce ta...

Ƙungiyar NBA ta yi Allah -Wadai da Kisan Alkali a Jihar Imo

0
Ƙungiyar NBA ta yi Allah -Wadai da Kisan Alkali a Jihar Imo   Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) ta yi Allah wadai kan kisan da wasu 'yan bindiga suka yi wa Nnaemeka Ugboma wani alƙali da ke jagorantar wata ƙaramar kotu...

Allah ya yi Sarkin Dutse, Nuhu Sanusi Rasuwa

0
Allah ya yi Sarkin Dutse, Nuhu Sanusi Rasuwa Mai martaba Sarkin Dutse a jihar Jigawa, Nuhu Muhammad Sanusi ya rasu yana da shekaru 78 a duniya. Sunusi, wani sarki mai daraja ta daya ya rasu a asibitin Cedercrest dake Abuja da...

Benue: Yadda Wa’adin Tsofaffin Kudi ya yi Tasiri a Garuruwan Karkara a Fadin Najeriya

0
Benue: Yadda Wa'adin Tsofaffin Kudi ya yi Tasiri a Garuruwan Karkara a Fadin Najeriya     Sabon tsarin CBN da wa'adinsa kan tsoffin kudi na yin tasiri sosai a kan wasu garuruwan karkara a fadin Najeriya. Yayin da al'ummar kasar ke fafutukar samun...

Tsohuwar Ministar Harkokin Man Fetur, Alison-Madueke ta Roki Kotu ta Janye Umarnin da ta...

0
Tsohuwar Ministar Harkokin Man Fetur, Alison-Madueke ta Roki Kotu ta Janye Umarnin da ta Bada na Karbe Kadarorinta   Diezani Alison-Madueke ba ta gamsu da raba ta da wasu dukiyoyinta da Alkalin kotu ya yi ba. Tsohuwar Ministar Najeriyar ta shigar da...

Bauchi: Muna Raba wa Kowane Reshen Banki N30m na Sabbin Takardun Kuɗi – CBN

0
Bauchi: Muna Raba wa Kowane Reshen Banki N30m na Sabbin Takardun Kuɗi - CBN     CBN reshen jihar Bauchi ya yi kira ga ɗaukacin al'umma su kai korafin kowane banki ne suka ga babu kuɗi a ATM. Jami'in babban bankin, Abdulkadir Jibrin,...

Rundunar Sojin Najeriya ta Gargadi Masu Kokarin Tayar da Zaune Tsaye a Zaben 2023

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Gargadi Masu Kokarin Tayar da Zaune Tsaye a Zaben 2023   Babban hafsan sojojin Najeriya Laftana Janar Faruk Yahaya ya gargadi masu neman tayar da zaune tsaye cewa rundunar sojojin kasar za ta yi duk mai yiwuwa...

Mutane 87 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin Bam Din Masallacin Pakistan

0
Mutane 87 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin Bam Din Masallacin Pakistan   Akalla mutum 87 ne suka mutu kawo yanzu a sanadiyar harin bam din da aka kai kan masallata a wani masallaci da ke birnin Peshawar na kasar Pakistan. Masallacin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta