Home Taska Page 77

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Cire Tallafi a Najeriya: An Samu Sabani Tsakanin Dillalan Man Fetur da Masu Zaman...

0
Cire Tallafi a Najeriya: An Samu Sabani Tsakanin Dillalan Man Fetur da Masu Zaman Kansu   Manyan kamfanonin dillalan man fetur da masu zaman kansu sun samu sabani kan batun cire tallafin mai da gwamnatin Najeriya ta ce za ta yi. Yayin...

Gwamnatin Kaduna za ta Fara Amfani da Shafin Whatsapp Wajen Tattara Haraji

0
Gwamnatin Kaduna za ta Fara Amfani da Shafin Whatsapp Wajen Tattara Haraji   Hukumar tattara kudin haraji ta Jihar Kaduna za ta fara amfani da shafin WhatsApp, da kuma tsarin biyan kudi na kananan wayoyin hannu wato USSD wajen karbar haraji. Shugaban...

An Rufe Bankunan Jihar Ondo

0
An Rufe Bankunan Jihar Ondo   Bankunan kasuwanci sun dakatar da ayyukansu gaba daya a Akure babban birnin jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa dukkanin bankunan da wakilanta suka ziyarta a titin Oba Adesida...

Ambaliyar Ruwa a Jigawa: Gidauniyar Ƙasar Qatar da ta Malam Inuwa Sun Raba Tallafin...

0
Ambaliyar Ruwa a Jigawa: Gidauniyar Ƙasar Qatar da ta Malam Inuwa Sun Raba Tallafin Abinci ga Mutane 1,000 Biyo bayan iftila'in ambaliyar ruwa da ta afkawa al'ummar Jihar Jigawa a bara, gidauniyar ba da agaji ta Duniya, (Qatar Charity Foundation)...

Oshiomhole ya Koka Kan Siyan Litar Man Fetur a N1,000

0
Oshiomhole ya Koka Kan Siyan Litar Man Fetur a N1,000   Tsohon gwamnan jihar Edo kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya koka kan siyan litar man fetur a N1,000. Oshiomhole ya koka cewa duk da kashe fiye da naira...

Gwamnatin ƙasar Mali ta Kori Jami’in Majalisar Ɗinkin Duniya

0
Gwamnatin ƙasar Mali ta Kori Jami'in Majalisar Ɗinkin Duniya   Gwamnatin mulkin soji ta ƙasar Mali ta bai wa shugaban dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya wa'adin kwana biyu ya fice daga ƙasar. A wata sanarwar da aka karanta...

Hukumar NDLEA ta Kama Mai Juna Biyu Kan Kokarin Safarar Miyagun Kwayoyi

0
Hukumar NDLEA ta Kama Mai Juna Biyu Kan Kokarin Safarar Miyagun Kwayoyi   Wata mata mai dauke da juna biyu ta fada komar NDLEA bayan da tayi kokarin safarar miyagun kwayoyi. Matar wanda ta kunshe wiwi a cikin kananan rediyo guda biyu,...

Adadin Mutanen da Cutar Kansa ke Kashewa a Duk Shekara a Nahiyar Afrika –...

0
Adadin Mutanen da Cutar Kansa ke Kashewa a Duk Shekara a Nahiyar Afrika - Hukumar Lafiya ta Duniya Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce a kowacce shakara akan samu kusan mutum miliyan 1.1 da ke kamuwa da cutar Kansa...

Gwamnatocin Kaduna,Kogi da Zamfara Sun Kai Gwamnatin Tarayya ƙara Kan Sauya Fasalin Kuɗi

0
Gwamnatocin Kaduna,Kogi da Zamfara Sun Kai Gwamnatin Tarayya ƙara Kan Sauya Fasalin Kuɗi   Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai ƙarar gwamnatin tarayya gaban Kotun Ƙolin ƙasar, suna masu neman kotun da ta dakatar da gwamnatin tarayyar daga...

An Tsinci Gawar Iyalan Basaraken Arewa da ‘Yan Bindiga Suka Sace

0
An Tsinci Gawar Iyalan Basaraken Arewa da 'Yan Bindiga Suka Sace   Jihar Taraba - Basaraken Mutumbiyu da ke jihar Taraba, Mai shari'a Sani Muhammad (mai murabus) ya ce an gano gawar matansa biyu da yaransa biyar, rahoton The Punch. Sarkin ya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta