Home Taska Page 76

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mashako: Mutane 216 Sun Kamu da Cutar ta Hallaka 40 a Najeriya

0
Mashako: Mutane 216 Sun Kamu da Cutar ta Hallaka 40 a Najeriya   Cibiyar yaki da cututtuka ta najeriya ta tabbatar da cewa mutum 216 ne cutar mashako (diphtheria) ta kama a jihohin Kano da Yobe da Lagos da kuma Osun. Sannan...

Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar ya Bukaci Shugaba Buhari ya Dau Mataki Kan Sauya kudi

0
Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar ya Bukaci Shugaba Buhari ya Dau Mataki Kan Sauya kudi   Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari da ya dauki matakan gaggawa na shawo kan wahalar da jama'a ke...

Ranar Masoya: Hukumar Yaki da HIV/AIDS a Najeriya ta Shawarci Matasa su Guji Sharholiyar...

0
Ranar Masoya: Hukumar Yaki da HIV/AIDS a Najeriya ta Shawarci Matasa su Guji Sharholiyar da za ta Kai su ga Kamuwa da Cutar   Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta Najeriya ta gargadi matasa da su gu ji...

Tanzania ta Haramta Amfani da Sanannen Littafin Yara a Makarantu Saboda Zargin Kare ‘Yancin...

0
Tanzania ta Haramta Amfani da Sanannen Littafin Yara a Makarantu Saboda Zargin Kare 'Yancin Masu Neman Jinsi Daya   Gwamnatin Tanzania ta haramta amfani da sanannen littafin yaran nan mai suna Diary of Wimpy Kid wajen koyarwa a makarantun kasar saboda...

Hukumar Lafiya ta Duniya za ta yi Taron Gaggawa Kan Cutar Marburg

0
Hukumar Lafiya ta Duniya za ta yi Taron Gaggawa Kan Cutar Marburg   Hukumar lafiya ta duniya ta ce za ta yi taron gaggawa a kan barkewar cutar Marburg a Jamhuriyar Equatorial Guinea da ke yankin tsakiyar Afirka. Alkaluman hukuma sun nuna...

Gwamnatin Zamfara ta Kori Kungiyoyi Masu Zaman Kansu a Fadin Jihar

0
Gwamnatin Zamfara ta Kori Kungiyoyi Masu Zaman Kansu a Fadin Jihar   Gwamnatin Jihar Zamfara ta umarci dukkanin kungiyoyi masu zaman kansu da ke aiki a jihar su tattara su fice ba tare da bata wani lokaci ba. Umarnin na cikin wata...

Gwamnatin Kwara za ta Hukunta duk Wanda ya Kara Kudin Jarrabawar NECO a Jihar

0
Gwamnatin Kwara za ta Hukunta duk Wanda ya Kara Kudin Jarrabawar NECO a Jihar   Gwamnatin Jihar Kwara da ke arewacin Najeriya ta ce za ta hukunta duk wani shugaban makarantar da ya karbi kudin da ya wuce naira 22,500 wanda...

Cutar Sankarau ta Hallaka Mutane 20 a Jihar Jigawa

0
Cutar Sankarau ta Hallaka Mutane 20 a Jihar Jigawa   Gwamnatin jihar Jigawa ta ce fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a jihar. Jigawa, jiha ce da ke kan iyakar Najeriya da...

Girgizar Kasa: An bukaci ‘Yan Najeriya su Taimaka wa Turkiyya da Syria

0
Girgizar Kasa: An bukaci 'Yan Najeriya su Taimaka wa Turkiyya da Syria   Ofishin jakadancin Turkiyya da ke Abuja da kuma kungiyar kare 'yancin Musulmi ta Najeriya wato MURIC a takaice sun bukaci da a taimaka wa wadanda bala'in girgizar kasa...

EFCC ta Nemi a yi Watsi da Batun Kama Bawa

0
EFCC ta Nemi a yi Watsi da Batun Kama Bawa   Hukumar EFCC ta nemi a yi watsi da batun kama shugabanta Abdulrasheed Bawa bayan umarnin kotu. A gaban kotun daukaka kara, EFCC ta bayyana dalilanta na bukatar yin watsi da batun...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta