Home Taska Page 75

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Tanzania ta Hana Ajiye Gumaka Masu Tsiraici na Tallata Kaya a ƙofar Shaguna

0
Tanzania ta Hana Ajiye Gumaka Masu Tsiraici na Tallata Kaya a ƙofar Shaguna   Hukumomi a wani lardin ƙasar Tanzaniya sun hana 'yan kasuwa ko teloli ajiye irin gunkin nan na tallata tufafi da sauran kayan sanya wa, wanda ba a...

ƙarancin Naira: An Baza ƴan Sanda a Legas Domin Daƙile Zanga-Zanga

0
ƙarancin Naira: An Baza ƴan Sanda a Legas Domin Daƙile Zanga-Zanga   An baza jami'an ƴan sanda a sassan birnin Lagos na Najeriya domin dakile tarzomar da ta ɓarke wadda ake kyautata zaton tana da nasaba da matsalar ƙarancin takardun kudin...

Gwamnan Bankin Najeriya ya Umarci Bankunan Kasar da su Fara Karbar Tsofaffin N1000 da...

0
Gwamnan Bankin Najeriya ya Umarci Bankunan Kasar da su Fara Karbar Tsofaffin N1000 da N500   Gwamnan bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya umurci dukkan bankunan Najeriya su fara karban tsaffin kudaden N1000 da N500 daga hannun jama'a yanzu. Gwamnan ya bayyana...

Zuwa ga Nasir El-Rufai

0
Zuwa ga Nasir El-Rufai Mun wayi gari cike da mamaki ganin yadda ka dage akan wannan canjin kudi da sunan nema wa talaka sauki. Abin tambaya anan shine, wani talakan kake nufi, wanda baka san yana wahala ba sai yanzu...

Babban Bankin Najeriya ya yi Gargaɗi Kan Yin liƙi da Kudi a Lokacin Biki

0
Babban Bankin Najeriya ya yi Gargaɗi Kan Yin liƙi da Kudi a Lokacin Biki   Babban Bankin Najeriya (CBN) ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗin ƙasar ta Naira a lokacin biki. A sanarwar da hukumar bankin...

‘Dan Najeriya da Bashi da Abinci ya Buga Caca da N50 Kacal ya Samu...

0
'Dan Najeriya da Bashi da Abinci ya Buga Caca da N50 Kacal ya Samu N4.8m   Da naira hamsin kacal, wani 'dan Najeriya mai matukar sa'a ya zama miloniya a cacar da ya yi nasara kwatsam. Mutumin, wanda bai da cin yau...

Babu Bukatar Dage Wa’adin 10 ga Watan Fabrairu na Daina Amfani da Tsoffin Kudi...

0
Babu Bukatar Dage Wa’adin 10 ga Watan Fabrairu na Daina Amfani da Tsoffin Kudi - Emefiele     Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya ce babu gudu babu ja da baya a wa'adin 10 ga watan Fabrairu na daina amfani da tsoffin kudi. Emefiele...

Jami’an Haraji a Indiya Sun Kai Samame a ofishohin BBC da ke Kasar

0
Jami'an Haraji a Indiya Sun Kai Samame a ofishohin BBC da ke Kasar   Jami'an haraji a Indiya sun kai samame a ofishohin BBC da ke Delhi da Mumbai inda suka ce sun zo domin tantance takardu harajin ma'aikata. Sun hana ma’aikata...

Mashako: Mutane 216 Sun Kamu da Cutar ta Hallaka 40 a Najeriya

0
Mashako: Mutane 216 Sun Kamu da Cutar ta Hallaka 40 a Najeriya   Cibiyar yaki da cututtuka ta najeriya ta tabbatar da cewa mutum 216 ne cutar mashako (diphtheria) ta kama a jihohin Kano da Yobe da Lagos da kuma Osun. Sannan...

Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar ya Bukaci Shugaba Buhari ya Dau Mataki Kan Sauya kudi

0
Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar ya Bukaci Shugaba Buhari ya Dau Mataki Kan Sauya kudi   Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari da ya dauki matakan gaggawa na shawo kan wahalar da jama'a ke...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno