Home Taska Page 74

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Daba Sun Tarwatsa Masu Zabe a Legas

0
'Yan Daba Sun Tarwatsa Masu Zabe a Legas   Jama'a sun shiga tashin hankali a yankin Ikate da ke jihar Lagas bayan wasu bata gari sun far masu a wajen zabe. Yan daban sun lalata tare da sace kayan zabe bayan sun...

Hukumar EFCC ta Kama Mutane a Kaduna,Kano da Abuja Bisa Zargin Sayen Kuri’a

0
Hukumar EFCC ta Kama Mutane a Kaduna,Kano da Abuja Bisa Zargin Sayen Kuri'a   Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC), ta kama wata mata da katunan zaɓe 18 a jihar Kaduna da kuma wasu a Kano da...

An Kama na Hannun Daman Kasurgumin Shugaban ‘Yan Bindigan Zamfara, Kachalla

0
An Kama na Hannun Daman Kasurgumin Shugaban 'Yan Bindigan Zamfara, Kachalla   Hukumar DSS ta sanar da cewa ta kama wasu masu yi wa yan bindigan Zamfara safara makamai. Wanda aka kama din shine wani Aliyu Yahaya da ake ce na hannun...

Hukumar NDLEA ta ƙona Ganye Mai sa Maye Mai Nauyin kilogram 7,286

0
Hukumar NDLEA ta ƙona Ganye Mai sa Maye Mai Nauyin kilogram 7,286   Gabanin babban zaɓen Najeriya na 2023 da ke tafe a ranar Asabar, jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta NDLEA, ta bayyana lalata ganye mai sa...

Zaki ya Tsere a Afirka ta Kudu ya Shiga Gari

0
Zaki ya Tsere a Afirka ta Kudu ya Shiga Gari   Rundunar ‘yan sandan Afrika ta Kudu ta gargaɗi al’ummar wani yanki bayan da wani zaki ya tsere daga cikin wata mota da ake tafiya da ita a lardin Arewa maso...

Guguwa Mai ƙarfin Gaske na Daf da Afka wa Mozambique

0
Guguwa Mai ƙarfin Gaske na Daf da Afka wa Mozambique   Hukumomi a Mozambique na kafa matsugunai tare da shirye-shiryen kwashe mutane a yankunan da ke da hatsari a daidai lokacin da wata mahaukaciyar guguwa ke tinkarar ƙasar. Guguwar mai ƙarfin gaske...

EU ta Haramta wa Ma’aikatanta Amfani da Manhajar TikTok

0
EU ta Haramta wa Ma'aikatanta Amfani da Manhajar TikTok Hukumar gudanarwa ta Tarayyar Turai ta faɗa wa ma’aikanta da su cire manjahar TikTok mallakar ƙasar China daga wayoyinsu na aiki da sauran naurori saboda dalilan tsaro. Mai magana da yawun hukumar...

Ambaliyar Ruwa ta yi Ajalin Mutane 36 a Brazil

0
Ambaliyar Ruwa ta yi Ajalin Mutane 36 a Brazil   Ambaliya da zabtarewar kasa sakamakon mamakon ruwan sama mai karfin gaske a birnin Sao Paulo na Brazil sun yi ajalin mutane 36. Akwai kuma da dama da ake kyautata zaton sun makale...

AU ta Bayyana Cewa ba za ta Lamunci Batun Juyin Mulki a Wasu ƙasashen...

0
AU ta Bayyana Cewa ba za ta Lamunci Batun Juyin Mulki a Wasu ƙasashen Afrika ba   Kungiyar haɗin kan Afrika ta sake nanata kudurinta na cewa ba za ta lamunci yin katsalandan ga dimokuraɗiyya ba da kuma sauya gwamnatoci da...

Malamin jinya ya Shiga Hannu Kan Zargin yi wa Marasa Lafiya fyaɗe

0
Malamin jinya ya Shiga Hannu Kan Zargin yi wa Marasa Lafiya fyaɗe   'Yan sandan Uganda sun kama wani malamin jinya kan zargin yunkurin yi wa wasu mata masu ciki biyu fyaɗe a wani asibitin gwamnati mai suna Entebbe da ke...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta