Home Taska Page 73

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gobara ta ƙone ƙauyuka 3 a Jihar Jigawa

0
Gobara ta ƙone ƙauyuka 3 a Jihar Jigawa   Wata mummunar gobara da ta tashi a wasu ƙauyuka uku a cikin ƙaramar Kiyawa a jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya ta janyo asarar dukiyoyi masu yawa. Gobarar ta yi sanadin ƙonewar ɗaruruwan...

Tsofaffin Kuɗi: ‘Yan Najeriya na ɗarɗar da Umarnin Kotun ƙoli Kan Ci gaba da...

0
Tsofaffin Kuɗi: 'Yan Najeriya na ɗarɗar da Umarnin Kotun ƙoli Kan Ci gaba da amfani da N500 da N1000   A jiya ne kotun ƙolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar har...

Dakarun Najeriya Sun Kashe ‘Yan bindiga Sun Ceto Mutane 14 da aka Sace a...

0
Dakarun Najeriya Sun Kashe 'Yan bindiga Sun Ceto Mutane 14 da aka Sace a Kaduna   Dakarun Najeriya na rukuni na huɗu da wasu dakaru na musamman na bataliya ta 167 sun kashe 'yan bindiga tare da ceto mutu 14 da...

Ƙungiyar Haɗin Kan ƙasashen Musulmi ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe

0
Ƙungiyar Haɗin Kan ƙasashen Musulmi ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe   Ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Musulmi ta taya sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya murnar samun nasara a zaɓen da aka gudanar a ƙasar ranar Asabar da ta gabata. Wannan na cikin wata...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Jagoran ‘Yan Adawa a Cambodia

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Jagoran 'Yan Adawa a Cambodia An haramtawa jagoran 'yan adawa a Cambodia Kem Sokha duk wani abu da ya shafi siyasa tare daurin shekaru 27 a gidan kaso kan laifin cin amanar kasa. Ana kallon...

Tsofaffin Takardun Kuɗi: Kotun ƙoli ta ce a Ci gaba da Amfani da N200,...

0
Tsofaffin Takardun Kuɗi: Kotun ƙoli ta ce a Ci gaba da Amfani da N200, N500 da N1000 Kotun ƙolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar har zuwa 31 ga watan Disamban...

Kungiyar ECOWAS ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe

0
Kungiyar ECOWAS ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe Kungiyar Bunƙasa Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka ta taya Bola Tinubu murnar cin zaɓe da ya yi a zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a ranar Asabar. A cikin wani sako da ECOWAS...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 7 a Benue

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 7 a Benue Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane bakwai a wasu kauyuka biyu na karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue. Mazauna ƙauyen sun ce lamarin ya faru ne da...

Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 14 a Madagascar da Mozambique

0
Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 14 a Madagascar da Mozambique   Akalla mutum 14 ne suka mutu, bakwai a Madagascar, bakwai kuma a Mozambique sakamakon wata mahaukaciyar guguwa. Haka kuma adadin mutanen da guguwar Freddy ta shafa ya ƙaru zuwa 383,000...

Hukumar INEC ta Tabbatar da Sace Na’urar BVAS a Jihar Katsina da Delta

0
Hukumar INEC ta Tabbatar da Sace Na'urar BVAS a Jihar Katsina da Delta     Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana cewa, a yanzu babban abin da 'yan daba suka mai da hankali akai shine na'urar BVAS. An farmaki rumfunan zabe a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta