Matashi Musaki Mara Hannuwa ya Zama ƙwararren Tela
Matashi Musaki Mara Hannuwa ya Zama ƙwararren Tela
Wani matashi musaki mara hannuwa ya ƙi yarda zuciyar sa ta mutu, inda yaje ya koyi sana'ar ɗinki.
A wani bidiyo da ya yaɗu a TikTok, yana nuna yadda matashin yake sarrafa keken...
‘Yan Sandan Najeriya Sun Kama Mutane 203 da Laifuka Daban-Daban Yayin Zaben Shugaban Kasa
'Yan Sandan Najeriya Sun Kama Mutane 203 da Laifuka Daban-Daban Yayin Zaben Shugaban Kasa
An kama a kalla mutane 203 da laifuka daban-daban yayin zaben ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun 2023.
Usman Alkali Baba, Sufeta Janar na yan sandan Najeriya...
INEC ta Dakatar da Kwamishinan Zabe na Jihar Sokoto
INEC ta Dakatar da Kwamishinan Zabe na Jihar Sokoto
INEC ta dakatar da kwamishinanta na jihar Sakkwato kuma nan take ta maye gurbinsa.
A wata wasiƙa da ta tura zuwa reshenta na jihar, INEC ta umarci Nura Ali ya miƙa komai...
Adadin Mata Masu Juna-Biyu Waɗanda ke Fuskantar ƙarancin Abinci Mai Gina Jiki ya ƙaru...
Adadin Mata Masu Juna-Biyu Waɗanda ke Fuskantar ƙarancin Abinci Mai Gina Jiki ya ƙaru da Kashi 25 cikin 100 - MDD
Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya ce adadin mata da 'yan matan da ke...
ƙidayar Jama’a: Gwamnatin Najeriya ta Nuna Damuwa Kan Rashin Isassun Kuɗi
ƙidayar Jama'a: Gwamnatin Najeriya ta Nuna Damuwa Kan Rashin Isassun Kuɗi
Ƙaramin ministan kasafin kuɗi da tsare-tsare na Najeriya Clem Agba, ya bayyana damuwa kan tasirin da rashin isassun kuɗi da matsalar tsaro da kuma bambance-bambancen al'adu za su yi...
Kaduna-Kachia: Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 10 ‘Yan Gida ɗaya
Kaduna-Kachia: Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 10 'Yan Gida ɗaya
Hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutane 10 yan gida daya a hanyar titin Kaduna-Kachia.
Mamatan na hanyarsu ta komawa Kachi, jihar Kaduna bayan sun halarci bikin aure...
Kotu ta Bayar da Belin Alhassan Ado Doguwa
Kotu ta Bayar da Belin Alhassan Ado Doguwa
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kano, ta bayar da belin Alhassan Ado Doguwa.
Kakakin kotunan Kano, Baba Jibo Ibrahim ya ce hakan ya dace da tsarin shari'a, amma za a ci...
Biki a Keken Guragu: Amarya ta Karye Ana Sauran Sati ɗaya Bikin ta
Biki a Keken Guragu: Amarya ta Karye Ana Sauran Sati ɗaya Bikin ta
Wata budurwa ƴar Najeriya wacce akai aurenta tana kan keken guragu ta sha yabo sosai a yanar gizo.
Budurwar wacce ke da aukin jiki ta faɗi wanda a...
NDLEA ta Gana da Hukumomin ƙasar Pakistan Kan Magance Safarar ƙwayoyi
NDLEA ta Gana da Hukumomin ƙasar Pakistan Kan Magance Safarar ƙwayoyi
Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLE ta ce ta gana ta hukumomin ƙasar Pakistan domin gano hanyoyin da za a magance matsalar safarar ƙwayoyi tsakanin...
Amurka na Jagorantar Atisayen Soji na Kwana 15 a Ghana da Ivory Coast
Amurka na Jagorantar Atisayen Soji na Kwana 15 a Ghana da Ivory Coast
Amurka na jagorantar wani atisayen soji na kwana 15 a ƙasashen Ghana da Cote d'Ivoire.
Atisayen wanda aka fara ranar 1 ga watan Maris ya ƙunshi sojoji 1,300...













