Karatun Bogi: Ma’aikatan Jinya ‘Yan Najeriya na Fuskantar Tuhuma a Amurka
Karatun Bogi: Ma'aikatan Jinya 'Yan Najeriya na Fuskantar Tuhuma a Amurka
Hukumar kula da ayyukan ma'aikatan jinya ta Texas da ke Amurka ta fitar da jerin sunayen mutum 75 da ake gudanar da bincike a kan su saboda gabatar da...
ƙarancin Mai da Takardun Kuɗi: NLC ta yi Barazanar Tsunduma Yajin Aiki
ƙarancin Mai da Takardun Kuɗi: NLC ta yi Barazanar Tsunduma Yajin Aiki
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya ta bai wa gwamnatin ƙsar wa'adin mako ɗaya ta warware matsalar ƙarancin mai da takardun kuɗi da ake fama da su ko kuma ta...
Gobara ta Lalata Shaguna da Dama a Kasuwar Singa da ke Jihar Kano
Gobara ta Lalata Shaguna da Dama a Kasuwar Singa da ke Jihar Kano
Yan kasuwa a kasuwar Singa ta jihar Kano sun gamu da babban ibtila'i a ranar Litinin, 13 ga watan Maris.
Mummunar gobara ta lakume dukiya a kasuwar da...
Zan Rufe duk Bankin da ya ƙi Karɓar Tsofaffin Takardun Kuɗi – Gwamnan Anambra
Zan Rufe duk Bankin da ya ƙi Karɓar Tsofaffin Takardun Kuɗi - Gwamnan Anambra
Gwamnan jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya Charles Soludo ya umarci mazauna jihar da su ci gaba da amfani da tsofaffin takardun naira 200...
Allah ya yi wa Tsohon Kocin Super Falcons, Ismaila Mabo ya Rasuwa
Allah ya yi wa Tsohon Kocin Super Falcons, Ismaila Mabo ya Rasuwa
Tsohon kocin tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya 'Super Falcons' Ismaila Mabo ya rasu yana da shekara 79 a duniya.
Kafofin yaɗa labaran ƙasar sun ruwaito cewa tsohon kocin...
Yadda Yan Bindiga Suka Kashe aƙalla Mutane 30 a Jihohin Katsina da Kaduna
Yadda Yan Bindiga Suka Kashe aƙalla Mutane 30 a Jihohin Katsina da Kaduna
Hare-haren ƴan bindiga na ci gaba da salwantar da rayukan jama'a a yankin arewa maso yammacin Najeriya, musamman jihohin Katsina da Kaduna.
A ƙarshen mako an yi jana’izar...
Corona: Bisa Kuskure ne Kwayar Cutar ta Fita Daga ɗakin Gwaji a China –...
Corona: Bisa Kuskure ne Kwayar Cutar ta Fita Daga ɗakin Gwaji a China - Dr Robert
Tsohon darektan hukumar da ke yaki da cututtuka masu yaduwa a Amurka, ya faɗa wa kwamitin bincike na majalisar dokokin kasar cewa ya yi...
Gobara ta Lalata Shaguna 19 da Masallaci a Kasuwar Rimi da ke Kano
Gobara ta Lalata Shaguna 19 da Masallaci a Kasuwar Rimi da ke Kano
Wata gobara ta lalata shaguna 19 ciki har da masallaci a kasuwar Rimi da ke jihar Kano.
Hakan na zuwa ne kwanaki kalilan bayan da wata gobara da...
Matashi Musaki Mara Hannuwa ya Zama ƙwararren Tela
Matashi Musaki Mara Hannuwa ya Zama ƙwararren Tela
Wani matashi musaki mara hannuwa ya ƙi yarda zuciyar sa ta mutu, inda yaje ya koyi sana'ar ɗinki.
A wani bidiyo da ya yaɗu a TikTok, yana nuna yadda matashin yake sarrafa keken...
‘Yan Sandan Najeriya Sun Kama Mutane 203 da Laifuka Daban-Daban Yayin Zaben Shugaban Kasa
'Yan Sandan Najeriya Sun Kama Mutane 203 da Laifuka Daban-Daban Yayin Zaben Shugaban Kasa
An kama a kalla mutane 203 da laifuka daban-daban yayin zaben ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun 2023.
Usman Alkali Baba, Sufeta Janar na yan sandan Najeriya...












