Home Taska Page 70

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kamfanin Meta Zai Sake Korar Ma’aikata 10,000

0
Kamfanin Meta Zai Sake Korar Ma'aikata 10,000 Kamfanin Meta wanda shi ne ya mallaki shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram da kuma WhatsApp, ya sanar cewa zai sake korar ma’aikata dubu goma. Wannan shi ne karo na biyu da kamfanin...

Shugaban Amurka ya sa Hannu Kan Dokar Taƙaita Amfani da Bindiga

0
Shugaban Amurka ya sa Hannu Kan Dokar Taƙaita Amfani da Bindiga   Shugaba Biden ya sa hannu kan dokar takaita amfani da bindiga domin rage yawan harbe harben da ake yi a Amurka. An tsara dokar ta yadda za ta bukaci a...

Mun Daƙile Yunƙurin Kutse ta Intanet Har Sau Miliyan 13 Lokacin Zaɓe – Kashifu...

0
Mun Daƙile Yunƙurin Kutse ta Intanet Har Sau Miliyan 13 Lokacin Zaɓe - Kashifu Inuwa   Hukumomi a Najeriya sun ce ƙasar ta daƙile yunƙurin kutse ko hare-hare a kan hanyoyin sadarwa na intanet har kimanin miliyan 13 a lokacin zaɓen...

Zambar Intanet : EFCC ta ƙama Mutane 21 a Abuja

0
Zambar Intanet : EFCC ta ƙama Mutane 21 a Abuja Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC, ta ce ta kama mutum 21 da ake zargi da aikata zamba ta intanet a Abuja. A wani sako da EFCCn...

Magoya Bayan Jagoran ‘Yan Adawa na Pakistan, Imran Khan Sun yi Artabu da Ƴan...

0
Magoya Bayan Jagoran 'Yan Adawa na Pakistan, Imran Khan Sun yi Artabu da Ƴan Sanda   Magoya bayan jagoran 'yan adawa na Pakistan Imrah Khan, sun yi artabu da ƴan sanda a wajen gidansa lokacin da suka yi yunkurin kama shi...

Gwamnatin Saudiyya za ta ɗauki Mata 80 Direbobi a Filayen Jirgin Sama

0
Gwamnatin Saudiyya za ta ɗauki Mata 80 Direbobi a Filayen Jirgin Sama   Gwamnatin Saudiyya ta ce za ta ɗauki hayar mata sama da 80 a matsayin direbobi a manyan filayen jirgin sama na ƙasar guda huɗu. Filayen jirgin sun haɗa da...

Ra’ayoyin Ƴan Najeriya Game da Umarnin CBN na Ci gaba da Amfani da Tsofaffin...

0
Ra'ayoyin Ƴan Najeriya Game da Umarnin CBN na Ci gaba da Amfani da Tsofaffin Takardun Kuɗi   Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu game da sabon umarnin Babban Bankin ƙasar CBN na cewa al’umma na iya ci gaba da...

An Ceto Ƴan Mata 11 da Akai Niyyar Safararsu Zuwa Libya

0
An Ceto Ƴan Mata 11 da Akai Niyyar Safararsu Zuwa Libya   Hukumar yaƙi da fataucin bil-Adama ta Najeriya ta ce tana gudanar da bincike kan lamarin da ya kai ga safarar wasu mata 'yan Najeriya 11 daga ƙasar. An ceto 'yan...

Kotu ta Tsare Matashin da ya yi Yunkurin Kashe Mahaifinsa Kan Kudi

0
Kotu ta Tsare Matashin da ya yi Yunkurin Kashe Mahaifinsa Kan Kudi   Kotun majistare da ke Ogba a Legas ya saurari karar da ‘Yan sanda suka shigar a kan wani Innocent Osanebi. Ana tuhumar Mista Innocent Osanebi da yin shaye-shaye, sai...

‘Yar Haya ta Kashe Mai Gidan da ta ke Haya Har Lahira

0
'Yar Haya ta Kashe Mai Gidan da ta ke Haya Har Lahira   Wata yar haya ta kashe mai gidan da ta ke haya har lahira ta hanyar jan mazakutarsa biyo bayan hatsaniya. Mamacin ya fadi bayan matar ta ja mazakutarsa inda...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta