An Harbe Wakilin Jam’iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe
An Harbe Wakilin Jam'iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe
Ana zargin Sojoji sun harbe wakilin jam'iyya har lahira a yankin arewacin jihar Kuros Riba yayin da zabe ke gudana.
Jami'ar hulda da jama'a ta rundunar yan sandan jihar, Irene Ugbo, ta...
‘Yan Sanda Sun Ceto Jami’an INEC 19 da Akai Garkuwa da su a Safiyar...
'Yan Sanda Sun Ceto Jami'an INEC 19 da Akai Garkuwa da su a Safiyar Yau
Yan sanda sun kubutar da jami'an INEC 19 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Imo.
Wasu da ake zaton masu garkuwa da...
Biri ya Tarwatsa Masu Zabe a Kano
Biri ya Tarwatsa Masu Zabe a Kano
Jihar Kano - An samu hatsaniya a wasu akwatunan zabe a karamar hukumar Kiru na jihar Kano a lokacin da wani biri ya tarwatsa masu zabe.
A cewar rahoton Freedom Radio, mai birin ne...
Cutar Corona za ta Daina Barazana ga Lafiyar Al’umma a Bana – WHO
Cutar Corona za ta Daina Barazana ga Lafiyar Al'umma a Bana – WHO
Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya ce yana da kwarin gwiwa a wannan shekarar zai ayyana cutar corona a matsayin annobar da ba...
Jami’an Hukumar EFCC Sun Dira a Ibadan
Jami'an Hukumar EFCC Sun Dira a Ibadan
Jami'an hukumar yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-ƙasa, EFCC sun je rumfar zaɓe mai lamba 11, a birnin Ibadan na jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya.
Rumfar zaɓen dai ita...
Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Basarake Sun yi Awon Gaba da Mutane da...
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake Sun yi Awon Gaba da Mutane da Dama a Jihar Neja
Wasu miyagu sun kashe mutane uku cikinsu har da Basarake a sabon harin da suka kai kauyukan kananan hukumomi 2 a jihar...
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane Sama da 200 a Malawi
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane Sama da 200 a Malawi
Hukumomi a Malawi sun ce mutum fiye da dari biyu da ashirin aka tabbatar da mutuwarsu a ambaliyar ruwa da zaftarewar laka da guguwar da ke dauke da...
Gwamnatin Najeriya ta ɗaga ƙidayar Jama’a
Gwamnatin Najeriya ta ɗaga ƙidayar Jama'a
Gwamnatin Najeriya ta ɗage aikin ƙidayar jama'a da ta shirya fara gudanarwa ranar 29 ga watan Maris zuwa watan Mayu mai zuwa.
Ministan yaɗa labaran ƙasar Lai Mohammed ne ya bayyana haka ga manema labarai...
Hauhawar Farashin Kayayyaki ya Haura Zuwa Kashi 21.82 Cikin 100 – NBS
Hauhawar Farashin Kayayyaki ya Haura Zuwa Kashi 21.82 Cikin 100 - NBS
Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta ce an samu ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a watan Janairun 2023.
Hukumar ta ce ta sanar a ranar Laraba cewa hauhawar farashin kayayyakin ya...
Tawaye: Zakuna Sun Kashe Shugabansu a Tanzaniya
Tawaye: Zakuna Sun Kashe Shugabansu a Tanzaniya
Dandazon ma’aikata da masu ziyarar yawon buɗe ido a wani lambun shakatawa na cigaba da bayyana alhininsu bisa tsautsayin da ya fada wa wani shahararren zaki Bob Junior, wanda aka fi sani da...













