Kungiyar ECOWAS ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe

Kungiyar Bunƙasa Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka ta taya Bola Tinubu murnar cin zaɓe da ya yi a zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a ranar Asabar.

A cikin wani sako da ECOWAS ɗin ta wallafa a shafinta na twita, shugabanta Janar Umaru Sissoco Embalo, ya buƙaci dukkan masu ruwa da tsaki da su ɗaɓɓaka zaman lafiya a ƙasar.

Ya kuma yi kira ga jam’iyyun da suke da ja a kan zaɓen, da su bi hanyoyi da suka kamata wajen bin hakkinsu.

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here