Home Taska Page 85

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ebola: Uganda ta Saka Dokar Kulle da Taƙaita Zirga-Zirga a ƙasar

0
Ebola: Uganda ta Saka Dokar Kulle da Taƙaita Zirga-Zirga a ƙasar   Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya saka dokar kulle ta mako uku a wasu gundumomi biyu da cutar Ebola ta shafa. Za a rufe wuraren shan barasa da na rawa da...

Hukumomin Iran Sun Bayyana Cewa Sun Shawo Kan Gobarar da ta Tashi a Gidan...

0
Hukumomin Iran Sun Bayyana Cewa Sun Shawo Kan Gobarar da ta Tashi a Gidan Yarin Evin   Hukumomi a Iran sun bayyana cewa an shawo kan gobarar da ta tashi a gidan yarin ƙasar na Evin, sai dai har yanzu babu...

Hukumar EFCC ta Kama Ma’aikatan Banki 12 da Zargin Satar kuɗaɗe

0
Hukumar EFCC ta Kama Ma'aikatan Banki 12 da Zargin Satar kuɗaɗe   Hukumar yaƙi da almundahana a Najeriya ta EFCC ta kama ma'aikatan banki 12 da zargin satar kuɗaɗe a wuraren aikinsu a Jihar Enugu da ke kudancin ƙasar. A cewar hukumar,...

Manomi Yayiwa Wata Mata Yankan Rago

0
Manomi Yayiwa Wata Mata Yankan Rago   Daga Hassana Magaji Ana Zargin Wani Manomi Mai Suna Tafiya da Yiwa Wata Mata Mai Suna Hajjo Yankan Rago, Wanda Yayi Sanadiyyar Mutuwar ta Nan Take. Lamarin dai Ya Aukune a Wani Gari da Ake kira...

Yadda Budurwa ta Hallaka Saurayinta Har Lahira a Jihar Nasarawa

0
Yadda Budurwa ta Hallaka Saurayinta Har Lahira a Jihar Nasarawa   Wata yarinya ta hallaka saurayinta a bayan dakin Otal cikin dare a jihar Nasarawa ranar Laraba. Yarinyar ta aikata wannan aika-aika ne sakamakon rashin jituwa da ya auku tsakanin masoyan. An garzaya...

‘Yan Sandan Jihar Kaduna Sun Gayyaci Mutane 5 Kan Mutumin da Aka Rufe Tsirara...

0
'Yan Sandan Jihar Kaduna Sun Gayyaci Mutane 5 Kan Mutumin da Aka Rufe Tsirara na Tsawon Shekaru 20   Yan sanda a Kaduna sun gayyaci mutane biyar domin taimaka musu da bincike kan mutumin da aka gano an rufe a daki. A...

An Tsinci Gawar ‘Yan Ci-rani 15 a ƙasar Tunisia

0
An Tsinci Gawar 'Yan Ci-rani 15 a ƙasar Tunisia   Dakarun tabbatar da tsaro na gaɓar teku a ƙasar Tunisia sun ce sun tsinci gawa 15 waɗanda ruwa ya hakaɗo zuwa gaɓar ruwan birnin Mahdia. Jami’an suka ce gawarwakin sun zugwanye, wani...

Gwamnatin Najeriya za ta Daukaka ƙara Kan Nnamdi Kanu

0
Gwamnatin Najeriya za ta Daukaka ƙara Kan Nnamdi Kanu   Gwamnatin Najeriya ta ce tana duba hukuncin da kotu ta yanke na yin watsi da ƙarar da gwamnati ta shigar kan shugaban kungiyar IPOB, mai rajin ƴantar da yankin Biafra. Kotu a...

Matsalar Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Garƙame ƙananan Hukumomi Uku

0
Rashin Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Garƙame ƙananan Hukumomi Uku   Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta ɗauki matakin dakatar da kowace irin hada-hada a wasu yankunanta da ke fama da matsalar tsaro. A cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar a...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 a Jihar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 a Jihar Zamfara   'Yan fashin daji sun yi harbin mai uwa-da-wabi kan mutanen da suka je cin kasuwa a Tashar 'Yar Sahabi cikin yankin Ƙaramar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara, inda suka kashe mutum...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja