2008-2021: Sauyin Yanayi ya ɗaiɗaita Mutane Miliyan 6 a Najeriya – Gwamnatin Tarayya
2008-2021: Sauyin Yanayi ya ɗaiɗaita Mutane Miliyan 6 a Najeriya - Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta ce sama da mutum miliyan shida ne sauyin yanayi ya ɗaiɗaita a Najeriya tsakanin shekara ta 2008 zuwa 2021.
Babban kwamishina a hukumar kula da...
Kasashen da Suke da Ragamar Mata Masu Saurin Fushi
Kasashen da Suke da Ragamar Mata Masu Saurin Fushi
Wata kuri'a da aka kada a kasashe sama da 150, ya gano mata sun fi maza samun kai cikin bakin ciki, da damuwa da saurin fusata.
BBC ce ta jagoranci bincikn a...
Mutane za su iya Shiga Cikin Haɗari Idan Suna Shiga Gasar Bidiyo na TikTok...
Mutane za su iya Shiga Cikin Haɗari Idan Suna Shiga Gasar Bidiyo na TikTok - NCC
Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa a Najeriya - NCC ta yi gargaɗin cewa mutane za su iya shiga cikin haɗari idan suna...
2023: Wayar Da Kan Matasa Game da Gujewa Afkawa Yin Amfani Da Miyagun Kwayoyi
2023: Wayar Da Kan Matasa Game da Gujewa Afkawa Yin Amfani Da Miyagun Kwayoyi
By: Yusuf A Yusuf
Shaye-shayen miyagun kwayoyi dai na zama tamkar ruwan dare a cikin al’ummar Najeriya, musamman a yankin Arewacin kasar nan. Ana fara shi sau...
An Gudanar Da Bikin Arewa Stars 30 Under 30 2022, Cikin Nasara
An Gudanar Da Bikin Arewa Stars 30 Under 30 2022, Cikin Nasara
Bikin karramawar wadda aka yi wa laƙabi da “Arewa Stars 30 Under 30,” wadda ya shafi matasa ƴan shekara Talatin zuwa ƙasa, wadda jaridar Arewa Agenda, da PR...
Kofin Duniya: Bashir El-Rufai ya Bukaci Hukumomin Qatar da su Halaka Duk Wanda Aka...
Kofin Duniya: Bashir El-Rufai ya Bukaci Hukumomin Qatar da su Halaka Duk Wanda Aka Kama da Giya a Kasar
Bashir El-Rufai, ‘Dan gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya shiga kanun labarai sakamakon wata wallafa da yayi wacce ta janyo cece-kuce.
A...
Yadda Girgizar Kasa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 40 a Indonesia
Yadda Girgizar Kasa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 40 a Indonesia
Girgizar kasa ta auku a tsibirin Java da ke Indonesiya, sama da mutum 40 sun mutu sannan daruruwa sun jikkata, a cewar rahotanni.
Masu bincike a Amurka sun ce girgizar...
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga a Hare-Haren Sama da Suka Kaddamar Kan Maɓoyarsu a...
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga a Hare-Haren Sama da Suka Kaddamar Kan Maɓoyarsu a Kaduna da Zamafara
Rahotanni daga Najeriya na cewa sojoji sun kashe 'yan bindiga da dama a hare-haren sama da suka kaddamar kan maɓoyarsu a jihohin Kaduna...
Dakarun Rasha Sun Kai Hari Yankin Kherson na Ukraine
Dakarun Rasha Sun Kai Hari Yankin Kherson na Ukraine
Dakarun Rasha a kudancin Ukraine sun fara luguden wuta ta sama a yankin Kherson da a baya-bayan nan sojojin Ukraine suka karbo shi.
Shugaba Volodymyr Zelensky, ya ce a yanzu yakin ya...
Najeriya na Fuskantar Barazanar Faɗawa Cikin Matsalar Abinci a 2023 – IMF
Najeriya na Fuskantar Barazanar Faɗawa Cikin Matsalar Abinci a 2023 - IMF
Asusun Lamuni na Duniya IMF, ya ce Najeriya na fuskantar barazanar faɗawa cikin matsalar abinci a 2023, saboda hauhawar farashi da kuma ambaliyar da tsadar taki.
A cewar kiddidiga...













