Home Taska Page 85

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mayakan ISWAP Sun Kashe Jami’an Tsaro da Farar-hula a Borno

0
Mayakan ISWAP Sun Kashe Jami'an Tsaro da Farar-hula a Borno Mayakan jihadi sun kai hari sansanin soji da wani yankin Borno tare da kashe sojoji 9, da 'yan sanda biyu da kuma farar-hula, kamar yada majiyoyin tsaro da mazauna yanki...

An Bayar da kwangilar Zagaye Jami’ar Usman Dan Fodio ga Kamfanin Amis Construction Nigeria...

0
An Bayar da kwangilar Zagaye Jami'ar Usman Dan Fodio ga Kamfanin Amis Construction Nigeria Limited - Adamu Adamu   Jami'oin Gwamnatin Tarayya Dai Na Fusaktan Nakasu da koma Baya wajen gudanar da jami'oinsu kamar yadda Kungiyar ASUU tai ikirari. Jami'ar Usman Dan...

An Kama Ma’aikatan Gwamnati da Masu Ritaya Kan Aikata Zambar N4.8bn

0
An Kama Ma'aikatan Gwamnati da Masu Ritaya Kan Aikata Zambar N4.8bn   Hukumar dakile cin hanci da rashawa ta kwamushe ma'aikata bisa zargin aikata zamba kan wani aiki. An kuma zargi wasu kamfanoni uku da hannu a lamarin, lamarin da ya kai...

Hatsari ya Rutsa da Ayarin Kwamishinan Kananan Hukumoni da Harkokin Naɗin Sarauta na Jihar...

0
Hatsari ya Rutsa da Ayarin Kwamishinan Kananan Hukumoni da Harkokin Naɗin Sarauta na Jihar Bauchi   Jerin gwanon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Bauchi sun yi hatsari a kan hanyarsu ta zuwa taron siyasa. Bayanai sun nuna cewa mutum biyu sun rasa...

‘Dan Najeriya ya Janyo Cecekuce Yayi da ya je Zuba $500,000 Wacce Tayi Daidai...

0
'Dan Najeriya ya Janyo Cecekuce Yayi da ya je Zuba $500,000 Wacce Tayi Daidai da N220m a Asusun Banki   Hoton ‘dan Najeriya wanda yaje zuba kudi har $500,000 wanda yayi daidai da N220 miliyan a banki, ya janyo maganganu a...

Ghana ta Karyata Labari da ke Cewa ta Gargaɗi ‘Yan Kasarta Kan Zuwa Najeriya

0
Ghana ta Karyata Labari da ke Cewa ta Gargaɗi 'Yan Kasarta Kan Zuwa Najeriya   Ma'aikatar harkokin wajen Ghana ta fitar da sanarwar da ke karyata wani labari da ke cewa ta gargaɗi 'yan kasarta kan zuwa Najeriya. A yammacin jiya Laraba...

Gwamnatin Kaduna ta Kashe Kasurgumin ɗan Fashin Daji

0
Gwamnatin Kaduna ta Kashe Kasurgumin ɗan Fashin Daji   Gwamnatin jihar Kaduna, a Najeriya, ta ce ta tabbatar da kashe wani ƙasurgumin ɗan fashin daji da ya yi ƙaurin suna wajen kai hare-hare da satar mutane a yankunan Kajuru da Kachia...

Babu Yadda za a yi Laifin Wani ya Shafe ni – Shugaban EFCC

0
Babu Yadda za a yi Laifin Wani ya Shafe ni - Shugaban EFCC   Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati EFCC AbdulRasheed Bawa ya ce ya daukaka kara dangane da hukuncin da wata kotun birnin tarayya ta...

Farashin Kayan Masarufi na Ci gaba da Tashi a Ghana

0
Farashin Kayan Masarufi na Ci gaba da Tashi a Ghana   Tashin farashin kayan masarufi a Ghana ya kai kashi 40.4% a watan Oktoba, daga kashi 37.2% da yake a watan Satumba. Wani bayani daga hukumar ƙididdiga ta Ghana ya ce farashin...

Gobara ta yi Sanadin ƙona Shaguna 80 a Onitsa

0
Gobara ta yi Sanadin ƙona Shaguna 80 a Onitsa   Hukumomi a jihar Anambra sun ce shaguna 80 ne suka ƙone a gobarar da ta tashi a kasuwar sinadarai ta garin Onitsha. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta