Home Taska Page 86

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Motar Bas a Kan Hanyar Legas Zuwa Ibadan

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Motar Bas a Kan Hanyar Legas Zuwa Ibadan   Miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai mummunan hari kan motar bas mai mazaunin mutum 18 a kan babbar hanyar Legas zuwa...

Sauya Fasalin Kudin Najeriya: Adadin Kudaden da Aka Kai Bankuna a Cikin Makonni Biyu

0
Sauya Fasalin Kudin Najeriya: Adadin Kudaden da Aka Kai Bankuna a Cikin Makonni Biyu   Tun bayan sanarwar Babban Bankin Nigeria kan sauya fasalin kudin kasar, yan Kasa ke tofa Albarkacin Bakin su akai. Dala tayi tashin gauron zabi a kasuwar bayan...

Sukar Ganduje: Amnesty ta Soki Hukunci da Aka yi wa ‘Yan Tiktok Biyu

0
Sukar Ganduje: Amnesty ta Soki Hukunci da Aka yi wa 'Yan Tiktok  Biyu   Kungiyar kare hakkin bil-adama ta Amnesty International ta yi Allah wadai da hukuncin da aka yanke wa matasan nan biyu masu amfani da shafin TikTok a jihar...

Kungiyar ASUU ta Shiga Ganawar Sirri ta Gaggawa

0
Kungiyar ASUU ta Shiga Ganawar Sirri ta Gaggawa   Shugabannin Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya ASUU sun shiga ganawar sirri ta gaggawa. Jaridar Daily Trust Najeriya ta ruwaito cewa kungiyar ta shiga ganawar sirrin ne da tsakar ranar Litinin, a harabar sakatariyar...

Iyaye Sun yi Watsi da Tayin Diyyar Dala Dubu 20,000 na Yaransu da Suka...

0
Iyaye Sun yi Watsi da Tayin Diyyar Dala Dubu 20,000 na Yaransu da Suka Mutu Sakamakon Shan Maganin Tari   Iyayen yara 70 da suka mutu sakamakon cutar koda, da ake zargin sun kamu da ita saboda shan wani maganin tari...

Jerin Kudade Mafi Munin Daraja a Nahiyar Afrika a 2022

0
Jerin Kudade Mafi Munin Daraja a Nahiyar Afrika a 2022   Kudin Najeriya, wato Naira ya shiga jerin kudade mafi muni a nahiyar Afrika a shekarar nan ta 2022. Kudaden kasashe bakwai ne suka shiga wannan jeri, wanda suka shaida raguwar daraja...

Hukunci da Kotu ta Yanke wa ‘Yan Tiktok 2 Kan Sukar Gwamna Ganduje

0
Hukunci da Kotu ta Yanke wa 'Yan Tiktok 2 Kan Sukar Gwamna Ganduje     Wata kotun majistare a jihar Kano ta yi wa wasu matasa masu wallafa hotunan bidiyo a dandalin sada zumunta na Tiktok da Facebook bulala ashirirn-ashirin tare da...

‘Yan Sanda Sun Kama Mutumin da ya Cinna wa Dakin ‘Ya’yan Matarsa Wuta

0
'Yan Sanda Sun Kama Mutumin da ya Cinna wa Dakin 'Ya'yan Matarsa Wuta   Rundunar 'yan sanda a jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya ta kama wani mutum bisa zargin kunnawa 'ya'yan matarsa wuta. Jami'in hulda da jama'a a rundunar...

Uganda ta Harba Bama-Bamai ta Sama Kan ‘Yan Tawaye a DR Congo

0
Uganda ta Harba Bama-Bamai ta Sama Kan 'Yan Tawaye a DR Congo   Kasar Uganda ta harba bama-bamai ta sama kan maboyar 'yan tawayen ADF a DR Congo a wajen yankunan da ba sa cikin inda kasar tare da kwabciyarta jamhuriyar...

Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga Lokacin da Suke Girbi a Gonakinsu

0
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Bindiga Lokacin da Suke Girbi a Gonakinsu   Dakarun sojin Najeriya da ke aiki da rundunar Operation Hadarin Daji, sun ce sun kashe 'yan bindiga a kauyen Yar Tashar na Karamar hukumar Maru a jihar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta