Home Taska Page 87

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Bayan Sace Yara 39 : Iyaye Sun Roki Gwamnatin Jiha da ta Ceto Yaransu...

0
Bayan Sace Yara 39: Iyaye Sun Roki Gwamnatin Jiha da ta Ceto Yaransu Daga Hannun 'Yan Bindiga     Tsagerun yan bindiga sun kai farmaki wata gona a karamar hukumar Faskari da ke jihar Katsina inda suka yi awon gaba da yara...

Hadimin Mataimakin Gwamnan Kwara, Kehinde Obafemi ya Riga mu Gidan Gaskiya

0
Hadimin Mataimakin Gwamnan Kwara, Kehinde Obafemi ya Riga mu Gidan Gaskiya   Kehinde Obafemi, hadimin mataimakin gwamnan jihar Kwara, Kayode Alabi, ya riga mu gidan gaskiya ranar 30 ga watan Oktoba, 2022. A wata sanarwa da Sakataren watsa labarai na mataimakin gwamnan...

Hukumar EFCC ta Nemi Taimakon Bankuna da ‘Yan Canji Domin Kama Masu Laifi Yayin...

0
Hukumar EFCC ta Nemi Taimakon Bankuna da 'Yan Canji Domin Kama Masu Laifi Yayin Shirin Sauya Kudin Najeriya     Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa, EFCC, ta nemi bankuna da masu sana'ar canjin kudi a...

Sabon Nau’in Sauro da ke sa Zazzabi na Kaura Daga Asia Zuwa Afirka –...

0
Sabon Nau'in Sauro da ke sa Zazzabi na Kaura Daga Asia Zuwa Afirka - Masana Kimiyya   Masana kimiyya sun ce wani mugun sauro da ke yada kwayar cutar da ke sa zazzabi, yana bazuwa zuwa Afirka daga Asiya, inda yake...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas na Ci gaba da Bincike Kan Mutuwar ‘Dan Mawaki...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Legas na Ci gaba da Bincike Kan Mutuwar 'Dan Mawaki Davido   Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta ce har yanzu tana rike da mai kula da Ifeanyi Adeleke dan mawaki Davido wanda ya nutse a wajen...

Gobara ta Lalata Wayoyin Intanet a Tsaunin Kilimanjaro

0
Gobara ta Lalata Wayoyin Intanet a Tsaunin Kilimanjaro   Gobarar daji da ta tashi a tsauni mafi tsawo a nahiyar Afirka wato Mount Kilimanjaro a Tanzania ta lalata wayoyin intanet da aka sanya wata uku da ya gabata. BBC ta ga wayoyin...

Ko Gwamnatin Kano ta Rusa Min Gida, Gwamna Zai Sake Gina Min – Rarara

0
Ko Gwamnatin Kano ta Rusa Min Gida, Gwamna Zai Sake Gina Min - Rarara   Dauda Adamu Kahutu yace har yanzu akwai kyakkyawar alaka tsakaninsa da Abdullahi Umar Ganduje. Ana zargin mawakin da cin mutuncin Gwamnonin jihar Kano idan ya fahimci mulkinsu...

Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Safarar ‘Yan Mata 3 Sun Ceto Mata 50

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Safarar 'Yan Mata 3 Sun Ceto Mata 50     Rundunar sojin ruwa ta Najeriya ta ce ta samu nasarar kubutar da 'yan mata 50, wadanda ta yi zargin cewa an tilasta musu shiga karuwanci a wasu...

Karyewar Gada a Indiya ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 141

0
Karyewar Gada a Indiya ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 141   Masu aikin ceto na ci gaba da lalubo gawarwakin mutanen da suka nutse a kogi, sakamakon karyewar gada a gundumar Morbi da ke jihar Gujarata, Akalla mutum 141 ne suka mutu...

Jami’an Hukumar Mozambique Sun Kwace Wayoyin Iphone na Jabu Kimanin 1,165

0
Jami'an Hukumar Mozambique Sun Kwace Wayoyin Iphone na Jabu Kimanin 1,165   Hukumomin kasar Mozambique sun ce sun kwace wayoyin iphone na jabu kimanin 1,165, tare da kama wasu mutum biyu 'yan China bisa zargin gudanar da masana'antar, wadda ke Maputo...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta